Top Tweets for #bangare
@EngineerAdam123 Saboda ina ganin kamar idan anyi da solana zai wasu damar ƙara siye amma ku ka san abinda kuka tsara saboda gaskiya ni dai ta bangarena na yadda da token ɗin da dev ɗin da kuma ku community ɗin domin maganar gaskiya komai hassadar mai hassada ya san kunyi ƙoƙari kuma kuna kanyi
A gaskiya, ya kamata mu jinjina wa Atiku Abubakar game da dabarun da yake bi kwanan nan.
Kowa ya sa rai cewa jam’iyyar ADC za ta tsayar da dan takara daga kudancin kasar a shekarar 2027 don cika wa’adin mulkin kudancin. Sai dai kuma, kusancin da ke kara kulluwa tsakanin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso ya canja salon wasan. Wannan kawancen yana karfafa damar Kwankwaso a shekarar 2031, sannan yana dusashe burin Atiku na dogon lokaci.
Bangaren Atiku sun yi kokarin ramawa sun gudanar da taron Ibadan domin neman goyon baya da kuma kokarin tallata shi a matsayin wanda kowa ya amince da shi. Sai dai kuma, Obi ya hango abin da ke zuwa, shi ya sa ya yi hanzari wajen daukar mataki.
A takaice dai Burin shugabancin Atiku ya kara wahala sosai a yanzu.
Yan ADC yanzu duk sun karkata zuwa NDC da kuma tafiyar #OKMovement.

@Lovebeauty1995 Beauty bangarem

Zaka iya anfani da wanan hanyar wajen samun aiki musaman a bangaren meme coins under Solana, BNB KO ETHERIUM.
A wanan video na nuna yadda zaka samu karamin project wanda sunada karancin:
•Followers
•Visibilty
•Engagement
•Moderator
•Community
•C, Manager
Da sauransu🧑💻
Subscribe My Channel 🤑
https://t.co/PwUIyINJ4t
🌐 Web Development
Web Development yana nufin ƙirƙira da gina websites ko web applications (kamar Facebook, Google, ko online shops).
🧠 A Sauƙaƙe
Ka yi tunanin:
Website kamar gida ne a intanet.
Web developer = wanda yake gina gidan
Yana tsara yadda yake kama (design)
Yana sa ya yi aiki (functionality)
📂 Nau’ikan Web Development
1️⃣ Frontend Development
👉 Bangaren da mutane suke gani
Buttons
Colors
Layout
Animations
Ana amfani da:
HTML
CSS
JavaScript
2️⃣ Backend Development
👉 Bangaren da ke bayan fage
Database
Server
Logic
Ana amfani da:
Python
PHP
Node.js
Java
3️⃣ Full Stack Development
👉 Mutum da yake yin frontend + backend
🛠 Abubuwan da ake amfani da su
HTML – gina structure
CSS – ƙawata shafi
JavaScript – sa shafi ya yi aiki
Database – ajiye bayanai
Server gudanar da website
🎯 Me yasa Web Development yake da muhimmanci?
Gina websites
Gina apps
Online business
Freelancing da samun kuɗi
🔐 A Cyber Security
Web development yana da alaƙa da tsaro saboda:
Bugs kamar XSS na faruwa a websites
Developers sukan gyara vulnerabilities
Tsaro yana da muhimmanci a kowane website
🚀 Idan kana son farawa
Mataki na farko:
1️⃣ Koyi HTML
2️⃣ Koyi CSS
3️⃣ Koyi JavaScript
4️⃣ Yi projects
5️⃣ Ka koyi basics na security

Hanyoyin gane da kauce wa scammers a 2026 domin ka kare kanka da wasu. 👇
🛡️ Anti-Scammer Tips (2026)
1️⃣ Guji sakonnin gaggawa
Idan aka ce:
> “Ka yi sauri yanzu ko zaka rasa kuɗi/account ɗinka!”
👉 Wannan alama ce ta damfara. Ka tsaya ka bincika.
2️⃣ Ka duba link kafin ka danna
Duba URL sosai
Guji short links marasa tabbas
Kada ka shiga login ta link daga SMS/email
3️⃣ Kada ka bayar da sirri
❌ OTP
❌ PIN
❌ Password
❌ Private key (crypto)
👉 Babu wani kamfani na gaskiya da zai tambaye ka waɗannan.
4️⃣ Ka tabbatar da source
Idan wani ya ce daga banki ko kamfani:
Ka kira official number
Ka shiga official app/website da kanka
5️⃣ Ka yi hankali da crypto scams
“Double your money” = scam
Fake airdrops = scam
Wallet poisoning = scam
👉 Kullum ka double-check address kafin ka tura crypto
6️⃣ Ka lura da fake apps & websites
Sauke apps daga official store kawai
Duba reviews da developer name
7️⃣ Ka yi amfani da tsaro mai ƙarfi
✔ 2FA (two-factor authentication)
✔ Strong password
✔ Password manager
8️⃣ Ka kula da social media scams
Fake giveaways
Impersonation accounts
Romance scams
👉 Kada ka yarda da wanda baka sani ba cikin sauƙi.
🚨 Alamu na Scammer
Yana matsa maka ka yi gaggawa
Yana bada offer mai yawa sosai
Yana neman sirri
Yana amfani da fake identity
🎯 Kammalawa
👉 Ka tuna:
Idan abu ya yi kyau fiye da kima, yawanci scam ne.
Abu na ƙarshe mai muhimmanci
Idan ka gano matsalar project amma baka san yadda zaka rubuta DM ba,
Zaka iya amfani da ChatGPT ka rubuta masa da Hausa ko English.
Misali:
For Community Manager:
“What DM message can I send to a dev as a community manager if the project lacks community?”
For Moderator:
“What message can I send to a dev if the project doesn’t have moderators?”
For Shiller:
“What message can I send to a dev if the project lacks shilling?”
For Raider:
“What message can I send if the project lacks visibility on Twitter?”
Wannan dai misali ne kawai.
InshaAllah zan yi video domin karin bayani a kowanne bangare.

🌐 XSS (Cross-Site Scripting)
XSS wata irin matsalar tsaro ce a shafin yanar gizo wadda take faruwa idan shafin ya bari a saka lambar cutarwa (malicious script) cikin shafin, sannan ta gudana a burauzar mai amfani.
A Sauƙaƙe
Ka yi tunanin akwatin sharhi (comment box) a wani website.
Idan website bai tace abin da aka rubuta ba, wani zai iya saka lamba ta ɓoye a cikin sharhi.
Idan wani ya buɗe shafin, burauzarsa za ta gudu da wannan lamba — kuma hakan na iya:
Satar cookies
Satar session
Canza abin da ke shafin
Tura mai amfani zuwa wani mummunan shafi
Nau’ikan XSS
1️⃣ Stored XSS
An ajiye lambar a database (misali a comment).
Duk wanda ya buɗe shafin zai iya kamuwa.
2️⃣ Reflected XSS
Lambar tana dawowa nan take daga URL ko form ba tare da an ajiye ta ba.
3️⃣ DOM-Based XSS
Matsalar tana cikin JavaScript na shafin (a bangaren burauza).
Me yasa yake da haɗari?
Zai iya satar bayanan login
Zai iya yin impersonation (kamar kai ne)
Zai iya lalata amincin website
Yadda ake Karewa
Tace (sanitize) duk input na mai amfani
Yin encoding na output
Amfani da Content Security Policy (CSP)
Sabunta frameworks da libraries
⚠ Muhimmi bayanai Game da XSS
Gwada ko amfani da XSS ba tare da izini ba laifi ne.
Ana amfani da shi a penetration testing ne kawai da izini domin gano rauni a gyara
@Abdulla8187 @aliy_almustapha @cyberxploitHaus @flowdiaryai @NalhatNabila @tryhackme

📚 Information Gathering (Tattara Bayanai)
Information Gathering na nufin matakin farko na tattara bayanai game da wani mutum, kamfani, ko tsarin kwamfuta domin fahimta ko bincike.
A fannin Cyber Security, wannan shi ne mataki na farko kafin a yi gwajin tsaro (penetration testing).
🔎 Me ake nufi da shi?
Yana nufin:
Nemo bayanai game da target
Fahimtar tsarin su
Gano yiwuwar rauni (vulnerabilities)
📌 Nau’in Information Gathering
1️⃣ Passive Information Gathering
Ba tare da kai hari kai tsaye ba.
Misalai:
Binciken shafin yanar gizo
Duba social media
Amfani da OSINT
Ba a hulɗa kai tsaye da target.
2️⃣ Active Information Gathering
Ana hulɗa kai tsaye da tsarin.
Misalai:
Duba bude ports
Gano irin server da ake amfani da shi
Gwajin yadda network ke amsawa
Ana iya gano cewa ana yin bincike.
🧠 Misali mai sauƙi
Ka yi tunanin kana son shiga gasar kwallon kafa.
Kafin ka buga wasa:
Za ka binciki abokin hamayya
Ka san ƙarfinsu da rauninsu
Wannan shi ne information gathering tattara bayanai kafin fara aiki.
🎯 Muhimmanci
Yana taimaka wajen gane rauni
Yana rage haɗari
Yana sa a shirya da kyau
Yana taimaka wa ethical hacker su yi aiki cikin tsari

Ga wani Roadmap na shekara daya da zaka bi idan kanason kwarewa a Cybersecurity..
Cybersecurity ya zama ɗaya daga cikin sana’o’i mafi muhimmanci da ake nema a duniya.
A halin yanzu akwai ƙarancin kwararrun masu tsaron bayanan Al'umma wato Cybersecurity professionals a duniya, kuma wannan ya sa albashi da damar samun aiki a bangaren Cybersecurity ke ƙaruwa sosai a kullun, duk wanda ya kware a Cybersecurity zai iya samun aiki a ko’ina cikin duniya, har ma yana zaune a gida yana aiki online.
Mataki na Farko: Kana bukatar foundation na ilimin computer wanda zaka fara nemansa a tsakanin watanni 1 zuwa 3.
Duk wanda yake son zama ƙwararre a Cybersecurity dole ne ya fara da tushen ilimin computer da networking, dole ka fahimci yadda Internet ke aiki, menene IP address, DNS, TCP/IP, router, switch, da yadda na’urori ke haɗuwa da juna. Haka kuma, yana da muhimmanci a koyi yadda ake amfani da Linux da Windows, domin yawancin hackers da security experts suna amfani da Linux wajen aiki.
Wannan matakin na Foundation zai gina maka tubalin fahimtar yadda tsarin computer ke aiki, wanda zai taimaka maka sosai a gaba.
Mataki na Biyu: Fahimtar Cybersecurity a tsakanin Watanni 4 zuwa 6.
Bayan ka fahimci computer da network, sai ka shiga Cybersecurity kai tsaye, a nan zaka koyi menene malware (kamar virus, worm, trojan), menene phishing, firewall, encryption, da yadda ake kare bayanai. Zaka koyi yadda ake gano hare-haren hackers, da yadda ake kare kamfani ko mutum daga barayin Internet masu satar bayanai, a irin wannan lokacin zaka fara yin hacking practice ta hanyar website da ake koyar da Cybersecurity irin su "TryHackMe", "HackTheBox", da PortSwigger Web Security Academy.
Mataki na Uku: Zama kwararre a tsakanin watanni 7 zuwa 9.
Da zarar ka fahimci basics, abu na gaba shine zaka zabi abin da zaka kware a kai.
Wasu suna zabar Ethical Hacking, wato legal hacking domin nemo rauni (Vulnerabilities) a tsarin wasu kamfanoni, wasu suna zabar Cloud Security, wanda ke kare bayanai irin na Google Cloud da sauransu, wasu kuma suna zabar SOC Analyst, wato masu lura da hare-haren Cybersecurity a kamfanoni. Zabar specialization yana taimaka maka ka zama ƙwararre sosai, maimakon ka raba ma kanka hankali ka kasa zama kwararre a field guda daya.
Mataki na Hudu: Zama professional da fara samun kuɗi kai tsaye a tsakanin watanni 10 zuwa 12.
A shekarar farko, ya kamata ka fara gina portfolio, wato shaidar abin da ka iya, za ka iya yin CTF challenges, submitting na wani vulnerability da ka gano bayan kayi hacking, tare da ajiye ayyukanka a GitHub. Haka kuma, zaka iya samun certifications kamar CompTIA Security+, CEH, ko Google Cybersecurity Certificate, wanda zai ƙara maka daraja a idon kamfanoni da dama.
A wannan matakin zaka iya fara samun kuɗi ta hanyoyi da dama kamar Bug Bounty (Nemo rauni a website ka samu kuɗi), remote jobs, freelancing, ko teaching da content creation.
Cybersecurity sana’a ce da ake nema a duniya baki ɗaya, wanda bai kware ba ma sosai a field din na iya samun dubban daloli a shekara, yayin da kwararru ke samun sama da $150,000 zuwa $300,000 a shekara, nigeria ma ana iya samun kuɗi mai yawa musamman idan kana aiki online.
Duk wanda yake son zama ƙwararre a Cybersecurity dole ne ya kasance mai jajircewa, yana yin practice kullum, yana karanta sabbin labarai na tsaro, kuma yana ƙara ilimi a kai a kai, haka zalika koyon Python da Linux zai taimaka maka sosai.
Idan ka yi amfani da lokacinka na tsawon shekara guda yadda ya kamata, za ka iya zama ƙwararren Cybersecurity professional, ka samu aiki ko kasuwanci online.
Allah yataimaka.

ZAKA BAR TWITTER SABODA INFOFI META TA WUCE?
Mutane da yawa suna tunanin barin Twitter saboda suna cewa InfoFi meta ta wuce, wasu kuma suna cewa yanzu infofi ya koma Telegram. Amma gaskiya ita ce: duk wani abu yana da lokacinsa a Web3.
A duniyar crypto, babu wani wuri da opportunities ke fitowa kamar Twitter. Kusan duk projects, founders, da jobs ana ganinsu ne a Twitter, musamman a bangaren Web3.
To yanzu zaka bar Twitter ka koma tsallake-tsallake ba tare da tunani ba?
A Web3 space, abu mafi muhimmanci shi ne skill. Duk wata meta da ta zo, idan kana da skill kuma ka kware, zaka iya samun kudi ko da bayawa
Abin da ya kamata mu mayar da hankali akai shi ne:
➤Neman ilimi
➤Gina skill
➤Hakuri da juriya
Amfani da lokaci yadda ya dace
Idan ka dage, ka koyi abu daya ka kware akai, a kowane yanayi na crypto zaka samu abin rufin asiri, InshaAllah.
Ubangiji Allah ya bamu sa’a 🤲
Domin yan uwa su amfana:
🔖 Bookmark 🔁 Retweet

ME YA SA SOLFLARE YA ZAMA WALLET MAFI DACEWA GA DUK MAI AMFANI DA SOLANA❓
SHIN KA TAƁA YIN TUNANI, dalilin da ya sa mutane da yawa a Solana suke amfani da @solflare?
Ba wai saboda suna bin ra’ayi bane, akwai dalili mai zurfi da yasa hakan
Solflare wallet, an gina shi ne musamman domin Solana blockchain, ba wallet da aka gyara daga wani tsari ne na daban ba
Wannan zai nuna maka cewa:
Kai ne ke da cikakken iko akan dukiyarka, makullan tsaronta (private keys), da yadda kake sarrafa su
A Solana, abubuwa suna tafiya da sauri:
Mu’amaloli suna kammaluwa a cikin yan sakanni kadan, kudin gas yana da ƙanƙanta, sannan NFTs suna ko wani bangare, kuma DeFi yana buɗe sabbin hanyoyi na haɓaka dukiya.
Amma a nan ne tambaya ta farko ke bayyana:
Ta yaya za ka sarrafa wannan dukiya cikin sauƙi da cikakken tsaro?
A nan ne Solflare ke shigowa.
Ka ɗauke shi a matsayin abokin tafiya a duniyar Solana.
Tun daga lokacin da ka buɗe wallet ɗin:
– Zaka iya adana SOL da dukkan Solana tokens
– Zaka iya tura da karɓar crypto cikin tsaro
– Zaka iya kallon NFTs ɗinka cikin tsari mai tsafta
Komai a wuri guda yake, babu rikitarwa.
Amma Solflare bai tsaya a iya nan ba.
Yana baka damar:
– Staking na SOL domin samun lada
– Amfani da DeFi apps da dApps na Solana
– Bibiyar dukiyarka cikin sauƙi daga waya ko burauza da kake amfani dashi
Abin da ya fi daukar hankali game da Solflare shi ne:
(Sauƙinsa bai rage ƙarfinsa ba)
Ya dace da sabbin masu farawa (new users)
amma an gina shi ne da tunanin ƙwararru.
Kai kake riƙe da makullan dukiyarka (private keys).
Haka kuma yana goyon bayan hardware wallets don ƙarin tsaro.
Babu menu masu cunkoso.
Babu matakai masu wahala.
Komai a sarari, kai tsaye, kuma abin dogaro.
Ba abin mamaki bane dalilin da ya sa miliyoyin masu amfani da Solana suke amincewa da Solflare.
A takaice:
Solflare wallet kofa ce zuwa sarrafawa, bincike, da bunƙasa komai a cikin tsarin Solana blockchain.
Yana maida rikitarwa zuwa tafiya mai sauƙi, amintacciya, kuma cike da damarmaki a cikin sa.
Wannan shi ne @solflare.
#Solana @SolflareEmpire

Muryar Billions HAUSA: Yau Mun Shiga Wani babban Mataki
Space ɗin @Billions_Hausa na yau ba kawai “Episode 08” ba ne.
Wani sabon Babi ne muka buɗe.
867 sun shiga.
243 sun zauna live.
624 sun dawo replay.
22 sunyi magana.
Kusan awa 2 na tattaunawa.
Wannan ba ƙaramar nasara bace.
Kuma ba karamin sa’a ba ne.
Shaida ce cewa Billions HAUSA mun zama masu ƙarfi a ecosystem.
A farkon wannan tafiya, bamu da komai face niyya.
Babu blue tick.
Babu official badge.
Sai burin ganin al’umma ta Hausa ta fahimci Billions Network da gaske.
Yanzu kuma ga abin da ke faruwa…
Mutane daga ƙauye, gari, jami’a, ofis, duk suna shiga suna sauraro, suna tambaya, suna kokarin fahimtar Web3 cikin harshen da ya fi zuwa musu da sauƙi.
Abin da muke yi ba kawai “content” ba ne.
Gina ilimi muke yi.
Gina users.
Gina wani bangare na @billions_ntwk da ba a taɓa ginawa ba a Hausa.
Manufarmu yanzu kuwa ta wuce “support”.
Muna gina wani ɓangare na ecosystem da zai zamo alkhairi ga kowa. team, community, da sabbin users.
Saboda haka saƙonmu ga @billions_ntwk ya fito a fili:
Al’umma ta Hausa tana nan.
Tana aiki.
Tana tasiri.
Tana da cancantar a gane ta.
Ba maganar neman a lura da mu kawai muke yi ba…
Muna nuna aiki da sakamako, kowace mako.
Idan 867 sun halarta yau…
To me zai faru mako mai zuwa?
Shin ka shirya ganin inda Billions HAUSA zai kai nan gaba? ✨
gBillions to the Billions HAUSA community.

12/
Shekarar privacy tana zuwa…
Amma tambaya ita ce:
Mu wanne bangare za mu tsaya tattara bayanai ko kare su?
@SERLISRTK @TheoriqAI Amma oga ni ta bangarena gwara da sukai haka yau Kwana hudu twitter ta sauka haryanzu taki signing KO mena matsalar?
@aminu_s_sani @BeldexCoin #Beldex itace zata tsare maka gida Batare da yan Leken asiri ba Ya kula da dukkan Hudindumunka Kuma Batare Da sun Saida wani bangare na Bayanankaba Wannan shi ake Kira yan ci Bama bukatar komai Sai #Beldex @BeldexCoin #ปอนด์ภูวินทร์ #ppnaravit #phuwintang #BBNaijaS10 #BBNaija
Zan kasance a wannan taron na Al'umma (Community Call) da za,ayi gobe #Juma_a da misalin karfe 10UTC+1 wanda yayi dai dai da 11am Nigerian 🇳🇬 Time za,a tattauna akan abubuwa da dama da suka shafi @wardenprotocol wanda sukayi babban ƙamu na babban baƙo @luisvae Luisvae dai mai ginawa ne akan Warden Protocol (Builder) sannan a bincike ɗana gabatar shine yake jan ragamar teburin @KaitoAI Yapping da akeyi akan @wardenprotocol cikin kwanaki bakwai (7) da suka wuce, ɗan haka lallai za,a sha Alpha. Idan muka koma bangaren Warden Protocol Kuma zasu fayyace hadin gwiwar da suka samu yi da wasu manyan kamfanunuwa irinsu @irys_xyz @theblessnetwork @VeniceAI @MessariCrypto @hyperlane da kuma fayyace sabon Wakili na @Uniswap da suka dora wanda yake gabatar da Haɗa-Haɗa (Trading) ta hanyar amfani da API, da kuma dayen Wakilin na @Wach_AI sannan kuma zasu fayyace wasu ƙabakin abubuwa da suke zuwa ga al'ummar su kamar haka 👇
🌍 Ayyukan al'umma na duniya
⚙️ Haɗin kai na EVM
💱 Gangamin musanya
Za,a amsa dukkanin tambayoyin da kuke dasu 💬 💯
Sannan za,a raba Kyautar PUMP
Let’s go! Let’s preach the good word!
$WARD @wardenprotocol #warden #wardenprotocol #spex #xasync

To my people
Sanarwa: An dawo da transactions na
@burnt_xion
An samu cikas a ci gaban nasarorin saboda katsewar da aka samu a bangaren XION. Wasu canje-canje na iya buƙatar sake maimaitawa don cike gibin.
Wannan abin takaici ne Inji @union_build suna bada hakuri sosai

Last Seen Hashtags on Sotwe
çorumgay
Seen from Turkey
سالب_الرياضِ
Seen from Algeria
电击
Seen from Netherlands
mgai()*****************************
Seen from New Zealand
BROTHERAGEMㅤ
Seen from Italy
agegap
Seen from France
真空
Seen from United States
brosis
Seen from Mexico
คาชุดนักเรียน
Seen from Thailand
mersinpasif
Seen from Turkey
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
240.1M followers

Barack Obama 
@barackobama
118.6M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114.4M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.8M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
106.9M followers

Rihanna 
@rihanna
98.6M followers

NASA 
@nasa
92.1M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.7M followers

KATY PERRY 
@katyperry
89.9M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
83.9M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.4M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73.3M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.8M followers

YouTube 
@youtube
68.6M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66.3M followers

Bill Gates 
@billgates
65.2M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
63M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.1M followers

CNN 
@cnn
61.7M followers

X 
@x
60.6M followers














