Top Tweets for #teamamoke
A quick reminder that tomorrow is the last day to vote for the primary election!
My vote is for Amoke. Let Vote out hate and let the good people get to work.
-#GobeTaAllahce
#TeamAmoke
@AmokeForKdNorth @YusufAmoke @_hafsat_paki @zilyadainMEEDAD @LubabatuMusa3 @_hafsat_paki

Ba ruwan Allah idan yaso daukaka bawansa Mallam Yusuf Amoke Fatan Alkhairi 2021
Allah ka haskaka zuciyarmu da hasken imani. Allah kasawa rayuwarmu albarka. Allah kabamu dacen shugaba nagari Ameen
#GobeTaAllahCe
#TeamAmoke
@AmokeForKdNorth @LubabatuMusa3 @zilyadainMEEDAD

A Kaduna North Wanda muke fata shine Hon.Yusuf Amoke
Ka fisu gaskiya Yusuf Amoke
Ka fisu alkawari Yusuf Amoke
Ka fisu amana Yusuf Amoke
Ka fisu tausayi Yusuf Amoke
Ka fisu kishin jama'ar Karamar Hukumar Kaduna North
#GOBETAALLAHCE
#TeamAmoke
@AmokeForKdNorth @_hafsat_paki

MALLAM YUSUF AMOKE FOR KADUNA NORTH NO RETREAT NO SURRENDER,
Ko Jimina Ta Nitsa Kanta A Ta6o Ba a Kira Ta Kaza ba don haka a shirye muke tsaf Muna jiran ranar Zabe ba gudu ba ja da baya Domin KUWA munyi Imani da cewa
#GOBETAALLAHCE
#TeamAmoke
@AmokeForKdNorth @_hafsat_paki

LALLAI JAMA'A RAHAMA NEH,DA ALLAH MUKA DOGARA KUMA SHIKE BADA MULKI INSHA ALLAH MUNA SA RAN CIN NASARA ,ALLAH KAI MANA GATA KABAMU NASARA DARAJAR WANNAN WATAN AZUMIN DA MUKECIKI #TeamAmoke #GOBETAALLAHCE @_hafsat_paki @LubabatuMusa3 @zilyadainMEEDAD @AmokeForKdNorth @khalifa_nn

FARIN WATA SHA KALLO
Mutum me cikar Kamala da Natsuwa,kamun Kai da Sanin ya kamata,mutunta dan Adam Sanin Daraja kowanne mutum da ya sani ko ya hadudashi,
Ba zamu gaji da rokon Allah ba akanya dafa masa yemasa zabin alkhairi a wannan zabe da zaayiASABAR #TeamAmoke @_hafsat_paki

MAIGIRMA HON.MALLAM YUSUF AMOKE,KENAN YAYINDA YAKE GABATAR DA MANUFOFINSA DA IRIN CIGABAN DA ZE KAWOWA KADUNA NORTH IDAN YA ZAMO CIYAMAN ,TABBAS AJIYANE FARINCIKIN #TEAMAMOKE YA KARU SAKAMAKON YA NUNA MANA TABBAS HAJARMUDA MUKE TALLATAWA BA TA BANZA BACE

Hmmm inhar anason cigaba al'umma kaduna ta Arewa dakuma Kare hakkinsu da yimusu aiki tukuru to ku zabi Mallam Yusuf Amoke inhar bashi zaku zaba ba to lallai dama kunfiso acigaba da wahalarda bayin Allah tare da mulkin zalunci Wanda har ayi agama talaka bemasan anyiba #TeamAmoke https://t.co/thGcpMxilN
#TeamAmoke are proud of you
Tonight episode is so exciting after the debate,
No one should talk bout baloni and shuaibu, Amoke won the debate hands down...
This Dude is a machine๐ฅ...
#GobeTaAllahce
#TeamAmoke
@AmokeForKdNorth @YusufAmoke @_hafsat_paki @zilyadainMEEDAD @LubabatuMusa3 @Atu_______

NOW THAT THE DEBATE IS OVER AT THIS POINT NOBODY SHOULD EVER COMPARE MALLAM YUSUF AMOKE WITH THEM
#GobeTaAllahce
#TeamAmoke
@AmokeForKdNorth @YusufAmoke @_hafsat_paki @zilyadainMEEDAD @LubabatuMusa3 @MRRIGHT06563681 @Atu_______

Continuous effort, not strength or intelligence is the key to unlocking our potential.

NAGARI NA KOWA,A KODA YAUSHE TINA NINSA SHINE YAYA AL'UMMA ZASU CIGABA, TAYAYA ZAA SAMU MAFITA AKAN KOWACCE MATSALA DATA ADDABI AL'UMMA.
#GobeTaAllahce
#TeamAmoke
@AmokeForKdNorth @YusufAmoke @_hafsat_paki @zilyadainMEEDAD @LubabatuMusa3 @MRRIGHT06563681 @Atu_______

NAGARI NA KOWA,A KODA YAUSHE TINA NINSA SHINE YAYA AL'UMMA ZASU CIGABA, TAYAYA ZAA SAMU MAFITA AKAN KOWACCE MATSALA DATA ADDABI AL'UMMA.
#GobeTaAllahce
#TeamAmoke https://t.co/vCXAC7hHtO
TA AREWA,
ALLAH KAI KACE MU ROKEKA DONHAKA MUKA MIKA KOMI GAREKA DOMINKUWA #GOBETAALLAH #TeamAmoke
@_hafsat_paki @AmokeForKdNorth @YusufAmoke @ArewaFirst__ @RukaiyaSani @zilyadainMEEDAD @Bulama39762686 @LubabatuMusa3
IFTAR MUBARAK!
FROM ALL OF US AT #TeamAmoke
#Amoke21
#GobeTaAllahCe
#SarkinYakinCorona
#AmokeForKdNorthLGA https://t.co/jvSeCufApQ
Allah taimaki uban Mara uba,masu ubanma shine ubansu ,Allah ya tabbatar mana dashi a matsayin ciyaman kaduna ta Arewa #GobeTaAllahCe #TeamAmoke @AmokeForKdNorth @zilyadainMEEDAD
Dan takaran mu kenan @YusufAmoke Yayan da yake zagayawa tare da maniyanshi da masoyanshi guraren da ya kamata don shaida musu nufinshi Na alkhairi akansu
Kaduna north sai mai gaskiya da izinin Allah
Ni director ta media ke ce maku ku zabi mai gaskiya da amana !!!!

@_hafsat_paki @YusufAmoke #TeamAmoke
Here we are ๐ช
Duk da cewar bamuda K's followers
Amma Muna so muyi joining na wannan tafiyar
And May He protect you and your family from all life troubles and save you from the hands of the evil ones. Above all, may God grant you good health of mind and body. Amen. Happy new month and remain bless. Happy New Month my KADUNA NORTH PEOPLE.#TeamAmoke #GobeTaAllahCe
From All Of Us At #TeamAmoke
#Amoke21
#GobeTaTallahCe
#SarkinYakinCorona
#AmokeForKdNorthLGA https://t.co/gOnQSZsz4y

Last Seen Hashtags on Sotwe
Trends for you
Most Popular Users

Elon Musk 
@elonmusk
241.5M followers

Barack Obama 
@barackobama
118.8M followers

Cristiano Ronaldo 
@cristiano
114.5M followers

Donald J. Trump 
@realdonaldtrump
111.9M followers

Narendra Modi 
@narendramodi
107.1M followers

Rihanna 
@rihanna
98.7M followers

NASA 
@nasa
92.3M followers

Justin Bieber 
@justinbieber
91.8M followers

KATY PERRY 
@katyperry
90M followers

Taylor Swift 
@taylorswift13
84M followers

Lady Gaga 
@ladygaga
75.5M followers

Virat Kohli 
@imvkohli
73.5M followers

Kim Kardashian 
@kimkardashian
70.9M followers

YouTube 
@youtube
68.8M followers

Neymar Jr 
@neymarjr
66.5M followers

Bill Gates 
@billgates
65.3M followers

Selena Gomez 
@selenagomez
63.1M followers

The Ellen Show
@theellenshow
62.2M followers

CNN 
@cnn
61.7M followers

X 
@x
60.7M followers












