๐จโ๏ธ Enzo Fernรกndez: โIโd like to live in Madrid. Itโs a beautiful city, reminds me of Buenos Airesโ.
When asked by @SpiderCarp23 about clubs thereโฆ Enzo ended up smiling and didnโt comment.
LABARI DA ฦUMI-ฦUMI DAGA JOS ๐จ
Wani jamiโin Civil Defence ya rasu a Plateau Hospital bayan amfani da maganin ฦarfin maza yayin saduwa da matar aure a Jos. Salis S. Suleiman ya tabbatar da faruwar lamarin.
Darasi: Mu kiyayi magungunan da ba mu san asalinsu ba. ๐คฒ๐
#Jos#PlateauS
Auren yar anguwa dadi gare shi; ko bata gama tuwo ba, zata iya gudu gida ta karbo muku. ๐๐โโ๏ธ๐จ
Me kuke gani, hakan riba ne ko kuwa akwai 'side effect'? ๐
#AurenAnguwa#HausaTwitter#Nishadi#Tuwo
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Labarin hatsarin hanyar Dutsinma ya girgiza nimatuka. Allah ya jikan Amarya da Ango da sauran mutum 16 da suka riga mu gidan gaskiya. Ubangiji ya sa sun huta, ya kuma ba mu ikon cinyewannan jarabawar. Abun akwaiciwo sosai. Allah ya gafarta ๐