WHY DO MANY TRADERS LOSE MONEY IN THE DEX MARKET?
I'm starting a 15 part educational series covering:
• Token Research & Rug Pulls
• Liquidity & Wallet Analysis
• Sniping & Bundle Trading
• Honeypot & Smart Contract Risks
• Risk Management
Want to learn with us?
Follow our Telegram channel for the lessons:
https://t.co/mGluWJzk8x
Gm community
Hope you all have a great week ahead 🫶
The Ryfinite Docs will be published soon
Dive deeper into the Ryfinite ecosystem — from core products and project details to RFN tokenomics and governance.
Join → https://t.co/92ZarJ5HLn
The @QernApp Airdrop live on Ryfinite!
Claim your share of the QEN token airdrop, exclusively for the Ryfinite community.
Qern is a decentralized, multi-chain liquidity layer designed to optimize trading routes across 48+ DEXs and bridges.
Complete Quests. Earn XP. Qualify for QEN rewards.
🔗 Join Now → https://t.co/haZqpyiGUc
More exclusive airdrops from promising Web3 projects ahead 💎
REMINDER: WFC COMMUNITY GROWTH CAMPAIGN
WFC Family, our 14-Day Community Growth Campaign is still ongoing! This is your chance to contribute to the project, increase visibility, and earn a share of the 200 USDT reward pool. 🏆
X Contributions → 70% ($150)
- Create original posts, threads, and videos about WFC.
- Share project updates and help others understand our vision.
- Engage meaningfully with official WFC posts.
- Join discussions and support our content.
Discord Contributions → 30% ($50)
- Participate in meaningful discussions.
- Welcome new members and answer questions.
- Share useful information about WFC.
- Help maintain an active and supportive community.
Important reminders:
- Focus on quality, creativity, and consistency.
- No spam, copied content, bots, or fake engagement.
- Submit your X contributions using the form below.
Every genuine contribution counts. Stay active, support one another, and let's keep growing WFC together! 🤝🚀
Discord: https://t.co/UxcHEYau8K
X: @WFC_fund
Getting early access to @LebrelAI: private, uncensored AI through chat and API.
Join with my invite link: https://t.co/PMMn5U3ZEP https://t.co/yjnj8oVzvQ
The Lebrel waitlist is live.
We’re building private, uncensored AI for researchers, developers, and creators who want more freedom and control.
Private beta is coming soon.
Join the waitlist: https://t.co/GOuHTqLXjM
Most token launches ask you to look at the token first.
I think a better starting point is the product behind it.
After three years of building, ChimpX is bringing $CHIMP to the market. But before getting caught up in the launch, I wanted to understand what Mojo AI does, how the token is distributed, and how the sale actually works.
Let's break it down.
A Thread 🧵🔻
Ka tambayi kanka:
Shin kasuwar tana nuna ƙarfi ne, ko kuwa tana nuna rauni?
Shin akwai sabbin masu siye dake shigowa?
Shin token ɗin yana da isasshen liquidity?
Shin motsin farashinsa yana samun goyon bayan ainihin buƙatar siye ko kuwa yana dogara ne da ɗan gajeren lokaci na sha'awa?
Kada kayi nazarin token shi kaɗai ba tare da la'akari da yanayin kasuwar da yake ciki ba domin wani lokacin matsalar ba wai token ɗin bane kawai harda yanayin kasuwar da yake ƙoƙarin yin nasara a cikinta
ME YASA TRADERS DA DAMA KE FUSKANTAR ASARA A KASUWAR DEX?
PART 1
Fahimtar abubuwan dake rage nasarar traders a kasuwar DEX
A kwanakin nan, traders da dama suna fuskantar asara a kasuwar DEX abin lura a nan shine, ba wai traders ɗin da basa yin bincike kawai ne ke fuskantar wannan matsala ba har ma da waɗanda suke nazarin charts, bincika bayanan tokens, bibiyar wallets, da amfani da dabarun trading daban-daban suna iya shiga trade da kyakkyawan shiri, amma daga ƙarshe su fuskanci asara
To, mene ne yake faruwa? A ina matsalar take?
Shin dabarun da suke amfani dasu sun daina aiki ne, ko kuwa yanayin kasuwar ne ya canza?
Gaskiyar magana itace, samun kyakkyawan strategy ba yana nufin za kayi nasara a kowane trade ba kasuwar crypto tana sauyawa akai-akai, kuma dabarar da take aiki a wani yanayin kasuwa ba lallai ne ta bayar da sakamako iri ɗaya a wani yanayin ba
A kasuwar DEX, yin bincike yana da muhimmanci, amma fahimtar yanayin kasuwa, ƙarfin masu siye, liquidity, da masu siyarwa su ma suna da matuƙar tasiri a lokacin yin trading
Domin fahimtar dalilan dake jawo wannan matsala, bari mu duba muhimman abubuwa da kowane DEX trader ya kamata ya fahimta
1. RAGUWAR BUYING PRESSURE
Buying pressure yana nufin ƙarfin buƙatar siyen token a kasuwa idan masu siye suna da yawa kuma suna cigaba da siye a yayin da farashinsa ke ƙaruwa, hakan na iya taimakawa wajen ɗaga farashin token amma fa, ba kowane pump ne yake da isasshen ƙarfin cigaba da hawa ba
Misali, ka ɗauka wani token ya tashi daga market cap na $100,000 zuwa $150,000 wannan ƙarin darajar market cap ba yana nufin cewa token ɗin zai ci gaba da hawa ba idan sabbin masu siye suka ragu, yayin da waɗanda suka shiga tun da wuri suka fara siyar da tokens ɗinsu domin ɗaukar riba (profit taking), farashin zai iya fara faɗuwa
A irin wannan yanayi, koda token ɗin yayi kyau a chart, hakan kaɗai ba zai tabbatar da cewa yana da ƙarfin cigaba da hawa ba
Me ya kamata trader ya fahimta?
Kada ka dogara da pump ɗin daya riga ya faru kawai kayi ƙoƙarin fahimtar abinda ke tallafawa token wannan motsin farashin daya sama a baya
Ka duba:
Shin sabbin masu siye suna cigaba da shigowa?
Shin buying pressure yana ƙaruwa ne ko kuwa yana raguwa?
Shin akwai sell pressure daga waɗanda suka saya tun da wuri?
Shin liquidity ɗin token ɗin ya isa ya tallafawa wannan token din?
Ku tuna, ganin token ya riga yayi pump ba yana nufin kun makara wajen shiga bane amma kuma ba hujja bace cewa har yanzu yana da damar cigaba da hawa bane
A matsayinka na trader, kada ka tsaya kan abinda farashi ya riga yayi kayi nazarin abinda zai iya tallafa wa motsinsa na gaba
2. RAGUWAR SHA'AWAR ƊAUKAR HAƊARI (RISK APPETITE)
Akwai lokutan da traders suke da ƙarfin gwiwar saka kuɗinsu a ƙananan tokens masu haɗari saboda suna ganin damar samun riba mai yawa cikin ɗan lokaci amma idan yanayin kasuwar crypto ya fara rauni, tunanin traders da dama kan sauya Maimakon neman sababbin hanyoyin damar cin riba, wasu sukan fi mayar da hankali wajen kare jarinsu da rage haɗarin da suka ɗauka
Misali, idan Bitcoin da sauran manyan crypto assets suna fuskantar matsin siyarwa (sell pressure), wasu traders na iya rage kuɗin da suke warewa domin siyan ƙananan tokens, musamman waɗanda suke da haɗari sosai idan hakan ta faru yawan sabbin kuɗaɗen dake shiga waɗannan tokens na iya raguwa, wanda zai iyayi musu wahala su sami isasshen buying pressure da zai tallafawa token din nan cigaba da tafiya
Me wannan yake nufi ga DEX trader?
Ba yana nufin cewa duk wani ƙaramin token sai ya faɗi bane amma idan traders suna rage haɗarin da suke ɗauka wasu tokens din na iya rasa ƙarfin da suke buƙata domin ci gaba da hawa a nan ne kuskure kan shiga trader ya ga chart mai kyau, ya ga ana maganar token a social media, sai ya ɗauka cewa akwai babbar damar samun riba a zahiri yawan maganar da akeyi game da token baya tabbatar da cewa akwai isassun masu siye a kasuwa saboda haka kafin ka shiga trade kayi ƙoƙarin fahimtar yanayin kasuwar gaba ɗaya
As a DEX trader, having the right tools can make a huge difference.
That’s one reason I appreciate what @DEXToolsApp is building for the DeFi community.
✓Pair Explorer for chart and trading-pair analysis.
✓Hot Pairs & New Pairs for discovering market activity.
✓Pool Explorer for checking liquidity.
✓Big Swaps for tracking significant transactions.
Less guessing, more data-driven research. Of course.
$DEXT
@corium_so I've been exploring Corium and I'm interested in contributing through research and educational content that helps more people understand the ecosystem.
Does the team have an official channel for discussing contributor opportunities and compensation?
Sponsored bounties are only a demo to try out the bounties.
Every coin created through Corium get's its own built in supernova bounty.
On average coins that reach 90% of curve on pumpfun would accumulate 3-5 SOL for supernova bounty on Corium.