Yadda zaku dinga Samun akalla 50$ monthly a exchanges,
Kamar yadda dazun nayi bayanin cewa zankawo muku yadda zaku dinga Samun akalla 20$ zuwa sama a kucoin da binance bara mufara da binance
Da farko idan kuka shiga cikin binance naku zaku shiga zuwa wurin rewards hub daga nan sai kuje kan ongoing campaigns kuduba kuzaba campaign din daxa kuyi participating sai kuyi Kai tsaye zasu baku rewards dinku yadanganta da tsarin campaign din sai Kuma kucoin
Abu nabiyu idan kuka shiga kucoin din sai ku shiga wurin learn and earn zakuje ku karanta wasu muhimman bayani gameda project din da akasa campaign dinsu sai ku amsa tambayoyi daga nan sai kuje step nagaba wasu Kai tsaye zasu baku rewards din wasu Kuma sai kun Kara yin completing na wani task Amma baya daukar lokaci gaba daya befi yadau 5mins ba insha Allahu zanje nayi video yadda zakuyi step by step inaga zefi for better understanding kuyi sharing yan uwa su amfana
Plus, everything is transparent — usage, transactions, rewards — all verifiable on-chain.
So instead of guessing where value goes, you can actually see it.
If this scal es, it doesn’t just grow a project…