people dey craze oooo do you know how rich em family are that one aside david get money abegg ......the only person wey fit change person life for Good 😊
Da farko, duk wanda yake da kishin Najeriya ba zai yi shiru kan matsalar rashin tsaro da ke addabar ƙasa ba, kuma ba zai hana wasu bayyana damuwarsu a kai ba. Rashin tausayi da fifita son rai ko zama karen en siyasa , da fifita son rai fiye da muradun al’umma ba abin alfahari ba ne. Ka kasance mai kishin ƙasarka, ka daina fifita siyasa a kan gaskiya, sannan ka ji tsoron Allah a cikin duk abin da kake yi @kahuturarara