Yadda ake sayen STOCKS ta hanyar PalmPay 📈
• STOCKS: Sayen kaso (share) na kamfani. Idan kamfanin ya bunƙasa 📈, sai ka sami riba.
• ETF (Exchange-Traded Fund): Tarin stocks ne da aka haɗa a wuri guda. Akwai masu dacewa da Shari'a (HALAL). Akwai kuma waɗanda ba su dace ba (Haram).
Misali:
🔹NGX30, wanda ke bibiyar manyan kamfanoni 30 a Najeriya ===HARAM
🔹VETBANK, wanda ke bibiyar Bankunan gargajiya === HARAM
🔹GOLDETF === HALAL
🔹LOTUSHAL15 ====HALAL
• MUTUAL FUND: Shima dai ETF ne amma professionals ne masu kula da zuba jari.
🔹 COWRYWISE HALAL MUTUAL FUND
🔹 ARM ETHICAL FUND
🔹 LOTUS HALAL MUTUAL FUND
⚠️ A KULA: Akwai Halal da kuma Haram Mutual Funds. Don haka, yana da muhimmanci ka bincike.