@itsm3246 Which sect called themselves the only ahlul sunnah in Nigeria?
That's it let's not let go of our humanity because of different ideology
Allah will bless you more brother
@Ibrahim31889115 Kai ka yi izalar ka tsakanin ka da Allah ni ma in yi dariqa ta tsakani na da Allah.
Ba sa ne kafirtar da kai ba ne zai sa ni na fi
Shi Allah zuqatan mu ya ke dubi ba dariqa ko izala ba
End of conversation 💙
@shuaibumiqdad21@lbn_Abdullah Bawan Allah da bai ji ba bai sha ba a ka kashe shi,
In na fahimchi maganar ka. gwara a kashe shi a kan a zagi malamin?
Kishin jini ka ke ji ko me?
@Ibrahim31889115 Proof?
There is a video of sheik Jafar on YouTube where he is encouraging the youth to pick arms
Tunda kuma Allah ne ya fada to kabar shi Allah ya hukunta sa mana
@Ibrahim31889115 Suwa key kafirtar da musulmi?
Da mutun bai yarda da ku ba, ko ya zama Dan wuta ko kuma ku ce akeshe shi
Yanzu kun kafirtar da yan dariqa amma da videos din yan agajin ku ya yo surfacing online ce WA ku ke za a raba musulmi.
Bayan kun kafirtar da kowa