Nijeriya ta karbi kadarori da suka fi sama da dala miliyan hamsin da biyu da aka kwato hannun tsohuwar ministar mai Diezani
Karin bayani: 👇
https://t.co/l3m1HkmvN0
Gwamna Bala Mohammed ya bayyana haka ne lokacin da ya karɓi baƙuncin Sheikh Sani Yahaya Jingir, malamin addinin musulunci a Najeriya.
Ana kallon Sheikh Jingir a matsayin wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen nema wa Bola Tinubu goyon baya gabanin zaɓen shugaban Najeriya na 2023.
DAGA MAJALISA:
Majalisar Dokoki Ta Fara Tattaunawa Kan Kasafin Kudi Na Naira Tiriliyan 49 Na 2025, Ta Sanya Kwanan Wata 31 Ga Janairu A Matsayin Karshe.
#MIKIYAReporters
Zamuyi #GiveAway Na 1000 ga mutum 100 na farko By 09:00pm
Sharadi
Kuyi following #TwitterHandle din mu👉 @ifrhausa sai ku rubuta #Done a comment section.
Then Agent din mu zai tuntubi successful one via messenger.
Yin hukunchi na gaskiya....
Tsakanin al'ummah daga mahukunta shine silar samun zaman lafiya da kwanciyar hankali.
Hakika wannan bidiyo ya dauki hankalin al'ummah muna kira akan a dabbaka wannan akidar
#videoviralシ#hausaa_fulanii#ZamanLafiya