@PaschalCFC16@Sports_Doctor2 Who told you is just a kiss. Please go and read the real news, not the fake. They're involved in sexual act, they're not couple. The judgement was started over 3 years. Government of Bangladesh are even involved and the verdict was final last week.
If you'll go there, please obey
@AbduljalaalMusa@FadimatuAmeen Dan Allah kuje ku rinka bincike idan kunga western media suna yada labarai. Ku fa masu hankali ne. Yanzu hankali lafiyayye zai yadda ace kawai sbd mata da miji suna kiss sai a kama su a kashe?
@md_joynal28258 You should go and read suratul Noor and see how a case of sexual accusations is judge. You have to find 4 witnesses and those 4 must see it clearly when the incident is happening. If 3 of them saw it at that time and the 4th one said he saw them while putting their clothes,
@el_uthmaan Wlh na zata kana da hankali kuma kana da ilimi. Ashe fanko ne kai. Anyway, Allah yasa abin ya kare akan ku, mutanen kuma da ake zalunta insha Allah Allah zai raba zunubin da ku.
@RakaFatima Ai wlh tunda naga Mal Lawan a taron wa'azin yadda za a rage kabilanci nasan yan darika sai sun soke shi. Bawan Allah ban fah ko gani akai yana musuluntar da mutane sai an yi masa karya. Yanzu dai yan darika suna goyon yan Hausa Zalla kenan. Allah wadaran naka ya lalace
@chrisdadiva Is because all the brothers you asked doesn't know the principles of the religion. You could have asked them where in the Quran or hadith they saw what the are saying.
@solacefree@Shikhima@Abdul_Ahmad_@Abubakar_YZ Allah ya saka maka da alheri. Amma abinda yasa ba zai yarda ba shine sbd malamin sa bai yadda da wannan fatawar ba. Amma ba shi da wani dalili, kuma ba shi da alaka da ilimin addini, da ace yana da alaka da shi, toh da ba zai zancen wai Qurani bai zama complete ba.
@Citizen_IQ@MR_FRANK20 Malam ba ka fahimci fatawar ba, ko kuma baka fahimci hadisin ba. Watakila a bakin mutanen social media kawai kake ji, su kuma daman ba kowa ne ke da ilimin abun ba. Sai kayi generalising kace wahabiyawa.