@_hafsat_paki Kanawa ikon Allah, lokacin ina yaro bansan me ake nufi da yan dauduba kawai mukayi tafiya kano, mukaje restaurant cin abinci anan naga kato se murgede murgede yakeyi. Haba nikuwa ba se dariya ba ๐ kawuna yace mun ai dandaudu ne. Gaskiya izala tayi kokari a Jos. Basuda yawa