Ƙaruwar kuɗin sadakin ba ya rasa nasaba da faɗuwar darajar kuɗin Najeriya. Shi dai kuɗin sadaki ana lissafa shi da darajar zinare da azurfa a kasuwannin duniya.
Ƙarin bayani - https://t.co/FWMvvMefx5
Shugaban Majalisar Wakilan Nijeriya ya ce za su sama wa sarakunan gargajiya gurbin aiki a kundin mulkin Nijeriya.
Ta yaya kuke ganin za su ci gaba da taimaka wa wurin kyautata rayuwar ‘yan kasa?
We have faced with so many insecurity challenges,I have requested for soldiers but I couldn't get, until now that some people want to see me out of office brought more 300 cars of soldiers.
Soldiers during the election were chasing @OfficialAPCNg supporters out and couldn't allow