Mace zata iya rabuwa dakai saboda ba ka da aikin yi haka kuma wannan mace zata iya rabuwa dakai saboda aiki ya yi maka yawa ya hanaka zama... Mace kenan
Sai yanzu ne na gano dalilin da yasa wasu Malamai yin murabus, daga kan kujerunsu a jihar Kano, wato na gano cewa suna da alaka da Dr. Rabiu Musa Kwankwaso...
Ashe sun hango takobin mutumin ba ta ware Sarki ba balle Ustazu ๐๐
Gaskiya yadda masallatai suke gaggawar tada sallar Magriba da Isha'i abun na bani mamaki. Daga an kira Sallah ko shan ruwa baka yi ba sai ka ji "Allahu Akbar" haka nan daga ka sha ruwa ko watsakewa bai yi ba sai ka sake jin "Allahu Akbar" kamar da mugunta a zuciyar su.
Wannan shi ne Malam Musa Usman maigadi, mutumin daya gwammace Maigidansa ya gina ma jama'an kauyensu famfon tuka tuka na ruwa a maimakon gidan da yayi niyyar gina masa kyauta sakamakon zaman lafiya da suka yi bayan kwashe shekaru 25 yana masa aiki.
Allah Ya saka masa da alheri.
'Yan uwa da abokan arziki ne yayin da suka tarษi Justice Mamman Nasir wanda shi ne daga dama da kuma Justice Mohammed Bello wanda yake hagu, lokacin da suka dawo gida daga birnin London bayan sun kammala karatun degree na farko ษangaren shari'a (LAW) a shekarar 1956.
A koฦarinsu na gujewa mutuwa sun gamu da ajalinsu...
Masu zuwa shan maganin Bindiga a Zamfara 19 sun mutu a hanya bayan motarsu tayi hatsari".
Ya Allah ka tsare mana imanin mu...
Ya Allah ka kawo mana zaman lafiya a garuruwanmu da jihohinmu damn kasarmu baki daya, ameen. ๏ฟฝ๏ฟฝ๏ฟฝ๏ฟฝ๐ฟ๐๐ฟ๐๐ฟ
Zaman lafiya yafi zama shugaban kasa da sarki ba ma wai dan sark
Indeed there is no one who has given more of himself and his wealth to me than Aboo Bakr, the son of Aboo Quhaafah. If I were to take a person as my close personal friend, it would be Aboo Bakr, but the friendship of Islam is better.โ
Collected al-Bukhaaree
Cleanse your heart. Let go of grudges. Whatโs the point of holding them? Forgive and move on. When you forgive, the Almighty will increase your honour. Remember, nothing escapes Him. So break free from the clutches of grudges. Youโll feel the burden on your shoulders lighten!
Most of our brothers&sisters from southern part believe that,a person is only educated when he can response in English Language
Let you know that, most of our forefathers could read & write in Ajami(Hausa using Arabic Alphabets) many years b4 the coming of Europeans to Nigeria
Almighty. On this blessed day, make us among those who when we know the truth, weโll follow it & when we see falsehood, weโll avoid it. Grant us the ability to see right from wrong. We ask You to have Mercy on us, make things easy & help us to do the things that will please You!
Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto kuma firimiyan jahar arewacin Najeriya kenan a wajejen shekarun 1950s yayin da yake buga wasan kwallon cricket, Mutum ne shi da yake da kishin al'adarsa wanda har ya kai matsayin da yake buga wasa sanye da sutura irin ta al'adar bahaushe....
Sir Ahmadu Bello, Sardauna of Sokoto and the first & only premire of Northern Nigeria region, playing cricket in 1950s.
He was traditionalist, to the extent that he was playing game in his traditional Hausa attire, despite the availability of european sport wears at that time.
Start running your own race. Stop comparing yourself to others. If the Almighty wants you to have what others have, He will give it to you, if not now then at some stage later on. Be happy with His Decree. Show gratitude. If youโre grateful, He will surely grant you more.