Idan ka rasa wata kalma daga cikin passphrase dinka, musamman kalma ta karshe, ko an samu kuskure wajen arrangement dinsu ana nuna maka Invalid, akwai hanyoyin da ake bi wajen gyara wannan wallet din har ta dawo tana aiki.
Musamman web3 wallet kamar:
1. Pi wallet.
2. Meta Mask.
3. Trust Wallet.
4. Phantom wallet.
5. Bitget wallet.
Duk wanda yasan Malam Abubakar Kabir (Dan Gayan Pi) yayi masa magana kawai.
Wannan wallet mai passphrases guda 12 ne ko 24!!! Duk zasu iya gyarawa ta dawo, musamman idan kana da kudi a cikin su, ko kana tsammanin za'a saka maka kudi a ciki nan gaba (kamar Pi wallet).
Zaka iya yi musu magana ta wannan lambar
07031394565 ta Whatsapp.
Ga Whatsapp Channel dinsa mutane zasu iya shiga saboda samun saukin magana
https://t.co/F3cJLtuQfl
Ina kyakkyawan zato akan Malam Abubakar Kabir (Dan Gayan Pi) mutum ne mai gaskiya da amana, ba zai cutar da kowa ba, in sha Allah. Wannan sanin yasa nayi recommending dinsa a cikin duk masu irin wannan aiki, nafi sanin sa, nayi mu'amala dashi.
Note:
Wanda ya rasa passphrases dinsa gaba daya sai dai yayi hakuri ba zasu iya dawo masa dasu ba.
Kamar yadda muka sani Web3 wallet idan ka rasa wata kalma guda daya toh ka rasa komai dake cikin ta, Alhamdulillah da zuwan irin wannan dabara da ake iya gano kalma daya ko biyu da suka bata a dawo dasu.
Haka kuma sukan yi aiki wa mutum ne da sharadi na abinda za'a biya su, ban san nawa suke yi ba, sai dai in kayi magana dasu zaka ji duk abinda ya kamata.
Allah yasa mu dace.
BUA Cement on NGX 🇳🇬 — why it matters:
BUA is Second largest cement company in Nigeria.
Nigeria is building roads, houses, schools, bridges and factories, with CEMENT.
BUA is supplying it and sharing profit with its shareholders.
Are you a shareholder?
Kana aiki tukuru....amma kuɗin Hannunka basa zama.
Matsalar ka, matsala ce ta rashin tsari.
Kana bukatar tsari - Budget
- Sanin nawa ya shigo aljihunka.
- Sanin me ya fita aljihunka.
Wannan ke baka damar tsara muhimman wurare da dukiyarka ya kamata su je.
Da wurare da ya kamata a datse su.
Muna da GOLDEN rule kamar haka:
50% - Needs (Bukatun rayuwa)
30% - wants (Jin daɗi)
20% - Savings (Tattali).
If you don't know which stock to buy, just find one big company and buy.
The Dangotes, the BUAs, the Tier 1 banks, the MTNs... you know, all those big caps companies around us.
They won't double your investments in one night/day, but they could do it in a year while paying you dividends.
Sometimes, what you need is safety first approach as a beginner and that's what big caps give you.
Arewa, kuna saka hannun jari a kamfanonin Najeriya kuwa? Kada mu bari a barmu a baya.
Ku fara da neman ilimi kafin ku saka kudi. Saka jari ba sai kana da kudi mai yawa ba ko da ₦5,000 zaka iya farawa a hankali.
Akwai stockbrokers da dama da zaka iya yin rajista da su ka fara tafiya mataki-mataki.
Abu mafi muhimmanci shi ne ilimi, hakuri, da kuma dagewa (consistency) wannan ne sirrin gina arziki a hankali.
As a Muslim exploring investment opportunities in stocks, there are several NGX Shariah-compliant (Halal) stocks you can consider.
You don’t need a large amount of money to begin your investment journey. Even with ₦5,000, you can start owning shares in major companies and gradually build your portfolio step by step.
The key is to start small, stay consistent, and grow over time.
Personally, I use the Bamboo mobile app to invest.
Hanyoyi Huɗu (4) da ake samun kuɗi daga Stocks / Shares
1️⃣ Capital Gains
Idan ka sayi share, sai darajarsa ta ƙaru, zaka samu riba.
Misali:
Ka saka ₦100,000
Farashin share = ₦5
Za ka samu shares 20,000
Idan farashin ya tashi zuwa ₦7.5
Darajar jarinka zai koma ₦150,000
Wato ka samu ribar ₦50,000
----------
2️⃣ Dividend
Kamfani tana iya raba wani kaso na ribarta ga masu rike da shares.
Ana yin wannan:
• Sau ɗaya a shekara
• Ko a quarter (wata uku ko shida)
Idan kana rike da shares kamar MTN, JAIZ, BUACEMEN zaka rika samun wannan kudin.
--------
3️⃣ Bonus Shares
A wasu lokuta, kamfani tana bada shares kyauta ga masu rike da shares ɗinsu.
Misali:
1 for 3 Bonus
Idan kana da shares 3, za a baka share 1 kyauta.
Wannan yana ƙara yawan shares ɗinka ba tare da ka ƙara kuɗi ba.
4️⃣ Rights Issue
Wato kamfani ta baka damar siyan ƙarin shares akan rangwame (discount) kafin sauran mutane.
Wannan ma babbar hanyar wealth building ce a NGX.
Me ka fahimta a wannan rubutun?