@timidayor@ShehuSani Before they leave this class, they now start thinking on how to practicalize this, instead of thinking on how to innovate something meaningful.
An ƙaddamar da wasu ababen hawa na zamani masu amfani da wutar lantarki a Jami’ar Legas.
Ɗalibai za su iya amfani da su domin zirga-zirga a cikin jami'ar.
📸 - Jami’ar Legas