Always stay humble. No matter how successful you are, don’t let your ego take over the controls driving you towards social status instead of progress. Always keep learning & improving; aware that there’s so much more to know. After all, everybody knows something that you don’t!
Wasu malamai a jihar Kaduna sun goyi bayan matakin da Gwamna Nasir el-Rufai ya dauka na hana sallar Idi a fadin jihar saboda tsoron korona.
#KanovsKaduna#LockdownLevel3
Maganar Gwamna Ayade kan takunkumi ba gaskiya ba ce.
Ga bayanin Abdulbaki Jari @Bahaushee, dan jarida mai sa ido kan korona.
Don aika wa 'yan uwa da abokan arziki wannan bidiyo ta WhatsApp latsa nan ➡️ https://t.co/NROGAu02Qv