Yau bari mu leka wasu abubuwan da suke gudana akan blockchain a bayan fage (behind the scenes).
TON shine layer one blockchain (L1) da yafi kowane L1 network finality time a yanzu. TON yana da 0.6 second a yanzu, TON ya sha gaban Avalanche na Turawan kasar England.
Watanni hudu da suka wuce lokacin da Pavel Durov ya dawo domin farfado da TON blockchain da ma TON ecosystem gaba daya, abinda ya fara yin aiki a kai shine Latency na TON blockchain, wato Finality time na TON.
A yanzu transaction yana daukan 'kasa da second daya akan TON, wato 0.6 seconds.
Idan aka ce finality time a fagen ilimin Blockchain ko aka ce Latency ana nufin daga lokacin da user ya tura transaction akan blockchain network zuwa lokacin da za'a gama bincike da tantance transaction din a shigar dashi cikin block of transactions ayi approving shi ake kira da finality time ko latency.
A lokacin da user ko mai amfani da blockchain ya tura wani abu zuwa kan blockchain network kamar transaction ko wani information, wannan transaction din yakan bi wasu matakai kafin ya kai matsayin da zai zama irreversible, it cannot be altered, double spend or reversed, daga cikin matakan:
1. Kana tura transaction blockchain zai fara daukan abubuwa guda biyar, wallet address din ka, wallet address din wanda ka turawa, sai Gas fee, wato network charges sai kuma amount, sai private key dinka, wato approval dinka.
2. Abu na biyu, wallet dinka zai yi signing wannan data din, sai ya turawa first validator ko Node, wannan akan Proof of Stake consensus algorithm kenan, wato PoS.
(Note, kada ka rude haka abun yake akan Proof of Work "PoW" consensus algorithm irin na Bitcoin) koda akwai banbanci kadan ne.
So kuma Gossip about Gossip protocol na kamfanin Hedera da suke amfani da Hashgraph technology. Wannan mun sha yin bayani akan yadda yake aiki a watannin baya.
3. Abu na uku, da zaran validator ko node ya karbi transaction dinka zai jefa shi cikin Mempool (Memory Pool) daga nan zai duba yaga kana da enough gas fee?
Menene Mempool?
Mempool waje ne da ake ajiye transactions akan blockchain wadanda ba'a yi confirming dinsu ba, a wannan wajen ne validators suke dubawa suga transaction din da yake da gas fee me yawa sai suyi rige rigen dauka domin samun profit idan sun gama validation din wannan transaction.
Misali, a cikin Mempool zaka iya ganin transactions a jibge da yawa, zaka iya ganin me Naira 1,000 misali, mai Naira 800, mai Naira 500, 350, 200 da Naira 80 misali kenan.
Toh kaga ai kowa zai yi kokari yaga ya dauki mai Naira dubu ne, sai dai in an riga shi.
4. Daga nan sai block inclusion...
Daga Mempool sai validator ko Miner ya duba shin babu double spending da aka yi ko ake yunkurin yi akan wannan transaction. Sai ya duba a cikin wane irin tsarin transaction zai saka shi? idan NFT ko Fungible ko double token, sai ya saka shi a cikin abinda ake cewa Candidate block, wato jerin inda wannan transaction ya kamata ya zauna.
A nan idan akan PoW ne kamar Bitcoin, sai Miner yayi solving puzzles domin ya samar da cryptographic hash na wannan transaction din. Idan akan Proof stake ne kamar Ethereum, Solana ko TON sai network din ya duba validator din da yake da highest stake na governance token din ecosystem din, sai ya mika masa.
5. Sai consensus.
Daga nan kuma za'a yi creating block of transactions da za'a saka transaction din, wato kamar za'a tone Kabarin da za'a saka transaction din a ciki, wanda har abada ba zai taba fita ba. Daga nan sai a mayar da transaction din zuwa kan duk wani Live validator don ya amince dashi kuma ya zama suna da copy din abinda ya faru.
6. Sai confirmation.
Daga nan sai su amince su saka shi a cikin recent block ko new block of transaction. Shike nan translation din ya zama confirmed.
Wannan aikin duk ana yinsa a kasa da second daya ne akan TON. Avalanche network kuma a cikin second daya, TRON network Minti daya, har zuwa kan irin Bitcoin da yake daukan Awa daya.
Allah yasa mu dace.
$TON $BTC $SOL $BNB $TRON
⚽ A Blockchain Revolution in the Football World with Goal Chain!
Football and blockchain technology are now on the same field!
Start mining with Goal Chain today and begin collecting your GCM coins.
���� Google Play: https://t.co/7K6dIMBSD1
🔹 App Store: https://t.co/IuAqpYAS31
#GoalChain #Blockchain #Crypto #Web3 #Football #Soccer #CryptoMining #PlayToEarn #GameFi #Web3Gaming
Get Paid $3,598/Week by Copying & Pasting Text.
You just need:
1. Internet
2. Mobile
3. 1 hour a day
I'll show you how. Grab my free guide now!
Like & Retweet
Comment "Need"
Ensure to Follow me
So that I can DM you FREE
🚀 Goal Chain Testnet Phase 2 is LIVE!
🔗 Join Now: https://t.co/PIWZUFOjVY
Our ecosystem continues to evolve with massive new updates. Here are the key features of Phase 2:
🔹 Information Network: A massive blockchain-verified archive recording and validating all critical events in the football world 📚⚽
🔹 Staking & Validators: The staking mechanism is now active for Validators, ensuring the security and stability of the network.
🔹 P2P Transfer Market: Direct peer-to-peer sales for team and player cards, enabling faster and seamless trading.
⚠️ IMPORTANT: $TGCM coin is for TESTNET ONLY and is intended for rehearsal purposes. The final production environment will be the MAINNET.
We are building the future of the football economy together! 🔥
#GoalChain #Blockchain #Football #Testnet #P2P #Staking #CryptoGaming #Web3
I love this quote by Chinua Achebe..
“A man who calls his kinsmen to a feast does not do so to redeem them from starving. They all have food in their own houses. When we gather in the moonlight at the village ground, it is not because of the moon. Every man can see it in his own compound. We come together because it is good for kinsmen to do so. Therefore, let us continue with the team spirit and enjoy the power of togetherness. Let’s smile not because we don’t have problems, but because we are stronger than the problems.”
Alone I can smile, but together we can laugh.
Alone I can enjoy, but together we can celebrate.
Alone I can talk, but together we can speak.
Alone is a voice, while together is a force.
Let’s promote things that unite us rather than things that cause disunity.
Let’s build ourselves as friends and brothers, because a tree cannot make a forest.
God bless you as you help a friend at the point of need.
Unity is great strength.
Everyone is important according to their own unique purpose.
Never look down on anybody unless you are admiring their shoes.
Compliments of the season. 🎄✨
I’m always inspired by the young people I meet through our @ObamaFoundation Voyagers and Scholars programs. Together, they’re creating change and tackling some of the world’s most pressing challenges.
✅ I've just joined NEAR Mobile referral campaign and I'm earning $NPRO on this tweet. Download https://t.co/AKNgmsU7vA for free and use this referral code to earn some $NPRO now! 👇
XCVLRQ
https://t.co/sBqDvpJlLe
📣 The first distribution of $NPRO is now LIVE! 🎯
You can now receive a guaranteed share of $NPRO, the token backed by @NEARProtocol staking, pre-launch:
📲 Download or update https://t.co/5Xm97I8EtJ
👍🏻 Follow us
🔃 Quote this post
🤝 Invite friends
This is how $NPRO works👇🏻