@Realoilsheikh Sun bar dansu a gida sun tura yaron mutane ta'addanci wannan mutumin wlh wawa ne idan suka samu dama sai sunyi abinda yafi na boko haram
Muna son duk wanda yake zaune a Najeriya da Afirka zai iya sayen hannun jari na matatar Dangote ba da kudi mai yawa ba, don kowa ya samu alheri – Aliko Dangote Attajirin Afirka
Ya faɗi haka yayin da matatar man sa ta sa hannu kan tsarin sayar da hannun jari duk guda 10 a N 5,250