Alhamdulillah!!!
Yah ubangiji ka sadamu da dukkan alkairi dake cikin wannan sabuwar shekara ta 2025. Ya kare mu daga dukkan sharrin dake ciki ta dan alfarmar Annabi muhammad (SAW)
Na halarci Taron ranar masu hoto ta dny da aka gudanar a garin Dutse dake jihar jigawa wanda masu hoto daga garuruwan Jigawa suka hadu domin murnar ranar da kuma sada zumunchi. Daji dadi sosai musamman yadda aka nunamin a wannan wuri. Ina godiya. #worldphotographyday2022#JISPPAN