@HonAbdullahiM12 Wai ku baku da aiki sai dai maganar makiya makiya mene ne kiyayyar da akeyi maku . Bayan kune mutanen da basa jin tsoron Allah kullin Baku da aiki sai karya da yada jita jita.
@abou__sadiq@Tkr__khalifa Tinda nake arayuwa ban taba ganin dan son zuciya asiyasa Wanda baya tsoron Allah kuma kansa kawai yasani irin kwankwaso ba ..
The Commissioner of Health in Kano, Dr. Abubakar Labaran, was spotted with the Director-General of Kano State Agency for the Control of AIDS (SACA), Dr. Usman Bashir, during the World AIDS Day Celebration.