Iran ta lissafa yawan mutane da suka mutu.
Kasar ta faɗi haka ne yayin da ake maganar sulhu tsakaninta da Isra'ila.
Donald Trump shi ne ya bukaci hakan bayan hare-hare masu muni.
https://t.co/DxVsvvxjEc

Shugaban Amurka, Donald Trump ya gargaɗi Isra'ila kan jefa wa Iran bama-bamai bayan da Isra'ilar ta ce za ta ɗauki mataki mai tsanani kan Iran bayan zarginta da kai mata hari.
Trump dai ya ja kunnen ƙasashen biyu kan mutunta yarjejeniyar tsagaita wutar da ya ce an cimma.

If a friend hasn't responded to my text but I see them active on social media, it's probably because they are overtired, overworked and taking a well-deserved break to scroll. You're not entitled to someone's down time. True friends understand that you can't pour from an empty cup.