Assalamu Alaikum Dex traders barkan mu da warhaka fatan kowa yana lfy ๐
Kunji ni shiru kwana2 ko wlh banji dadi bane shiyasa amman yanzu komai yayi daidai da izinin Allah ๐
Yauwa wannan wani sabon update ne na video danayi muku yau kuma idan kasan kai Dex traders ne yanada kyau ka tsaya ka kalla video
Idanma kafiyayin Lost dayawa to wata kila wannan video yazama sila wajan dawo dakai kai hanya
Please mutanena karku manta dayi muna reposting domin samun kwarin gwuywa ๐๐
Dex Traders ๐บ๐บ
WANNAN SHINE SUPPORT AND RESISTANCE STRATEGY ๐ฏ
Saboda Haka Akalla Ayi Retweet & Sannan Ayi Joining Community Dina A comment Section ๐
Assalamu Alaikum Dex traders barkan mu da warhaka ๐๐
Idan ka tsaya ka kalla video nan zaiyi matukar taimaka maka sosai ๐
Please kuyi muna reposting domin ci gaba da video mu na jiya ๐
Iran's Islamic Revolution Guard Corps (IRGC) Navy announces that this morning, a second offending supertanker caught fire in a massive blaze after hitting a naval mine.
Allah ya Isa, Allah ya bimana hakkin mu, Duk Wanda yace Akwai tsaro a nigeria Allah yasa asace Uwarsa , ko Kuma Allah yasa asace Ubansa ana dukansu ana live video.
Sheikh Alkali salihu Zaria.