Karatun
Mad aarij us Saalikeen (مدارج السالكين). Daga Mai Martaba Sarkin Kano na 14 Khalifa Muhammad Sanusi II Wanda yake zuwa da misalign Karfe 4 na yamma A kullum #ramadan2021
Allah ya taimaki Sarki #msii
A safiyar yau litinin Mai Martaba Sarki Khalifa Muhammad Sanusi Na 2 ya karbi Wasikar Khalifanci Wanda jagoran darikar Tijjaniyya na duniya wato Sheikh Mahi Ibrahim Inyass ya turo kaninsa Sheikh AbulAhad Ibrahim Nyass da kuma Dansa Muhammad Mustapha.
Mai martaba Sarki Khalifa Muhammad Sanusi II kenan yayin da yake zakkar fidda Kai a safiyar Yau Alhamis 13th may 2021.
Allah ya taimaki sarki.
Pc majeeda Studio
Mai girma governor jahar kaduna Mal Nasir El-rufai yayin da yakai ziyarar Girmamawa Ga Sarki Khalifa Muhammad Sanusi II A gidansa dake Kaduna.
Allah ya taimaki Khalifa.
Khatamar Karatun
Mad aarij us Saalikeen (مدارج السالكين). DagaMai Martaba Sarkin Kano na 14 Khalifa Muhammad Sanusi II Wanda yake zuwa da misalign Karfe 4 na yamma A kullum #ramadan2021
Allah ya taimaki Sarki #msii
Karatun
Mad aarij us Saalikeen (مدارج السالكين). DagaMai Martaba Sarkin Kano na 14 Khalifa Muhammad Sanusi II Wanda yake zuwa da misalign Karfe 4 na yamma A kullum #ramadan2021
Allah ya taimaki Sarki #msii
If you look at what you have in life, you'll always have more. If you look at what you don't have in life, you'll never have enough.
Alhamdulillah
May Allah continue bless us. #photographer