@Khady_Bamalli Kwarai kuwa da maza nabawa matansu attention sina girmama su wajan yabamusu da kula da gida dasikeyi da shayarwar da sike kuma sina neman shawara agurin su koh bazasisamu point akan hakaba sabida zataji dadi zatarinka tinani ita tamkar wani bangare ne najikinka kuma zatasake ji