An Bude Gidan Jaridar Murya Cikin Nazari A Ranar 17 Ga Watan June 2026 Domin kawo muku tsaftattun labarai na cikin gida da kasashen ketare.
07065148603
“Idan mu ka kalli matsalar tsaron Najeriya daga 2013 - 2015 da kuma halin da ake ciki yanzu a 2026 za mu ga cewa bala'!n raguwa yayi ba ƙaruwa ba.” — Dr. Ibrahim Jalo Jalingo, shugaban majalisar malamai na ƙungiyar Izala.