I think #Tinubu will hardly win the 2027 general election. The lapses are quite much with the #US exposing lots of failures in the administrative tenure. #Nigeria.
Jami'an tsaro ku Gama Zare mana ido kuje kusha Mai a N850, Ku sayi Mudun Masara a N1300, Shinkafa a N1900, Wake 3000, Taliya N950.
Ba wai fin mu zakuyi da wani abu ba sai wahala.
Manzon ALLAH Tsira da Amincin ALLAH Yace:
Duk wanda yaje wurin mai duba
(mai ikirarin ya san gaibu), ALLAH
ba zai karbi sallar sa ba har na
kwana arba'in.
Saheehul Muslim 2230
Allah ka kara tsare Imanin mu daga bin bokaye amin