Allaah mungode maka da Ka mana jarabawar jinya, wanan sai wanda Kaso da alkhairi. Allaah Ka yafe mana duk lokacin da bamu gode maKa ba. Allaah Ka cigaba da hore mana abun daukan nauyin jinya sannan Ka kara mana hakurin jinya dan mu samu ladan da Kaso mana. AlhamdulilLaah Ya Shafi