I pray may Allah (SWT) bless me with that amount of money that people are thinking that i do have. Coz i am tired 😴 of explaining myself that i do not have such amount ✖️
Iran ta nuna ƙwanji wajen nuna ƙarfin ikonta kan tattalin arzikin duniya idan an kai mata hari a ƙasarta, kuma rikicinata da Iran ya kara tabbatar wa duniya muhimmancin mashigar Hormuz