Wata cousin dina taceh “auren yanzu maganin cikin shege ne kawai”
I had to call her after listening to this voice note 😂😂 she’s going through a lot !
Allah ya mana maganin matsalolin da suka zagaye aure!
Complete Course na Hausa akan Yadda ake amfani da X don BEGINNERS [Part 1]
1. Yadda ake saita Profile/Bio
2. Yadda ake Amfani da For you da Following
3. Yadda ake amfani da sashin Premium
4. Yadda ake amfani da Analytics don sanin lokacin posting
Ayi retweeting 🔁 Pls.