NAKA SAI NAKA
Kyautata wa al'umma yana da riba sosai zaka samu lada awajen Allah, zaka samu soyayya da ƙauna daga zukatan bayin Allah,
Duk lokacin da abin ka ya tashi zaka ga dandazon masoya suna tayaka murna da fatan alheri idan abin farinciki ne,
Haka idan na baƙinci
Ya Gaffaru.
Ya Ƙahharu.
Ya Wahhabu.
Ya Razzaƙu.
Ya Fattahu.
Ya Aleemu.
Ya Ƙabidu.
Ya Baseeɗu.
Ya Hafeedu.
Ya Rafee'u.
Ya Allah albarkar waɗannan sunaye naka kyawawa ka gafarta muna,ka yafe muna kura- kuran mu duniya da lahira ya GAFFARU.
Ya Allah albarkar waɗannan sunaye naka
*TAHIDAN KAURA GROUP OF TEN (G10)*
Ayau munyi zama da majalisar ƙolin gidan *Mai Girma Sen Tijjani Yahaya Kaura MFR; (Tafidan Kaura Namoda)* domin tattauna muhimman abubuwa da suka shafi wannan gida namu.
Muna rokon Allah ya ƙara daga Darajar Tahidan Ƙaura.