Our memory has no record of a 21st century Kano royal that is more loved. A contest of popularity with HRH Aminu Ado Bayero is a loosing battle to ANYONE. He own the streets from the day he first mount his horse to the day he'll be put in a grave. Only God can give you that!
Basuda kunya ne fa dasu da magoya bayan nasu. Mutum ya tabbatar da yayi laifi, kuma harya fito yana neman gafara bayan an zauna dashi ya kasa kare Kansa.
Amma saboda rashin tsoron Allah kaji irinsu Maqari sun fito suna maganar wai zaluntarsa akayi, toh yazo ya fito dashi idan ya isa.