Jikokin Sarkin Katsina Muhammadu Dikko; Ladan Fari da Ladan Baki rike da wani tsuntsun ruwa da ake kira (Penguin). An Dauki hoton a wani gidan dabbobi dake birnin London, 1933 Shekaru (93) Kenan.
Na daga cikin jarrabawar Aure, ki Auri mijin da samm shi bai iya karanta alqur'ani ba, shima wannan wata masifarce, ga shi ta ko Ina ya cika Amma ba alqur'ani.💔
Wannan kadai na saka ni damuwa kamar na fashe da kuka😭