🚀 I'm officially joining the @unich_com Freedom Fam with full energy!
I'm here as a Builder, giving product feedback and ideas.
Also as a Growther, supporting the community daily 💬🔥
Let's grow Unich together!
#Unich#FreedomFam#Web3Community#CryptoBuilder#Growther 🧡
30 Day DEX Tutorial Day 1
Yau zamu fara bayani tun daga tushe please like, Retweet and comment domin wasu sugani suma su amfana.
Menene DEX Trading?
Me yasa mallakar kadararka da kanka yake da muhimmanci?
Assalamu Alaikum yan uwa.
A yau za mu fara kawo muku rubutu na ilimi na tsawon kwanaki 30 domin koyon DEX Trading daga matakin farko zuwa Advance in sha Allah.
Manufarmu ita ce koyon ilimi mai amfani domin kare jarinmu da kuma fahimtar abin da muke yi.
Menene DEX Trading?
DEX wata hanya ce da ke ba ka damar musayar kadarorin crypto kai tsaye daga wallet ɗinka. Ba sai wani kamfani ko wani dan tsakiya ya riƙe maka dukiyarka ba.
Kai ne mai cikakken iko da kadarorinka yayin da kake gudanar da ciniki.
Bambanci tsakanin CEX da DEX
A CEX:
• Kamfani ne ke riƙe da kadarorinka
• Ana buƙatar rajista
• Wasu lokuta ana iya takaita cire kuɗi
A DEX:
• Kai ne ke riƙe da kadarorinka
• Sau da yawa babu buƙatar rajista
• Kana gudanar da ciniki kai tsaye daga wallet ɗinka, kamar kaje kasuwa ne da kanka kudinka yana aljihunka zakayi ciniki ka zaro ka biya abinda ka siya.
Me yasa mutane da yawa suke son amfani da DEX?
• Kana da cikakken iko da kadarorinka
• Babu matsalar dakatar da cire kuɗi
• Kana samun damar ganin sabbin damammaki tun da wuri
• Ba ka dogara ga kamfani guda ɗaya ba.
Hatsarin da ke tattare da DEX:
• Babu sashen kula da korafe-korafe
• Idan kayi kuskuren tura dukiyarka zuwa wani address daban shikenan kayi missing nasu.
• Akwai ayyukan damfara da ya kamata a guje musu
Ka'ida ta farko:
Ya fi kyau ka rasa wata dama ta riba, fiye da ka rasa jarin da ka tara.
Wasu DEX da suka dace da beginners:
• Raydium
• Jupiter
• Uniswap
• PancakeSwap
• Orca
Dan baiwa Ka fi mayar da hankali wajen koyo fiye da neman riba cikin gaggawa.
Simple example:
CEX kamar banki ne, Banki ne ke riƙe maka kuɗinka.
DEX kuma kamar kasuwa ce ta kai tsaye, Kana zuwa da wallet ɗinka, ka yi ciniki, ka karɓi kadararka, kuma ikon komai yana hannunka.
Amfanin koyon DEX
• Za ka iya yin ciniki a kowane lokaci
• Za ka gano sabbin damammaki tun da wuri
• Za ka ƙara fahimtar duniyar Web3
• Za ka rage dogaro da kamfanoni wajen sarrafa kadarorinka
Ku kasance masu haƙuri, ku dage da koyo, kuma ku kula da jarinka.
Ilimi da juriya suna taimakawa wajen samun sakamako mai kyau.
Ku kasance tare da ni a Rana ta 2.
GM CT
I just woke up this morning and checked my business WhatsApp as usual to see if there are new P2P orders, but unfortunately there are no new messages. People are now using our automated P2P platform to buy and sell there.
No merchant, no wahala. Sign up now: https://t.co/24XJQ8pWjY
Enjoy your weekend 🥳
Gm CT
Same Naira trade. Different result.
Other apps: Take your fees 😩
Oswap: Give you cashback 💰
Yes o! Every trade you place = instant cashback.
Why lose fees when you can earn extra?
Download Oswap today and trade smarter!`
Gm CT
Same Naira trade. Different result.
Other apps: Take your fees 😩
Oswap: Give you cashback 💰
Yes o! Every trade you place = instant cashback.
Why lose fees when you can earn extra?
Download Oswap today and trade smarter!`
Idan kullum zamu kashe Naira 500 a recharge na kiran waya, Naira 500 a Data. Duk shekara muna kashe Naira dubu 365,000 kenan ko kusa da haka.
Amma zai yi wahala idan ka hada lissafin abinda muka bayar a Masallaci ko wani aikin alkhairi ya kai Naira dubu 20,000 a shekara, ina magana game da mafiya yawan mu ne ba duka ba.
Wanda baya kashe kudi ma waya shine wanda a shekara yake cin Data da recharge card din Naira dubu 60,000 zuwa 70,000. Wannan dai tunatarwa ce nayi ma kaina da sauran 'yan uwa, domin ajali kusantowa yake, kwanaki karewa suke, kuma za'a yi lissafin abinda aka bamu a duniya da bayanin yadda muka kashe.
FREE ₦800
Refer just 1 person to qualify.
Just drop “share” in the comments and retweet.
I want to see how many people are interested
and I’ll drop it tonight
FREE ₦800
Refer just 1 person to qualify.
Just drop “share” in the comments and retweet.
I want to see how many people are interested
and I’ll drop it tonight
I play fantasy football PL every year with a group of guys I know. We put up a prize pool that the top 3 split.
As I am also invested in web3 I have thought for awhile that it would be a big improvement on fantasy football model to be able to buy and sell players.
So pretty pleased to find @fcmdotfun going to buy 1% of all my favorite players. And see what happens. 🏴
Good morning, legends! 🙌
Rise and grind — it’s a brand new week to stack those wins!
Big shoutout to every Oswap user holding it down. keep executing those smart trades, and let’s make this week massively profitable! 💰🚀