Shehu (RTA) ya sadaukar da rayuwarsa gaba ɗaya wajen yabon shugaba (SAW). Yabon nasa na ɗauke da sirri da tasiri, kuma shine mafi girman aiki a wajensa har ya zarce sauran masu yabo a zamaninsa.❤️
✍️Dan fairan shehu
jinin annabi jinin shehu tijjani jinin girma da kareemci Allah ya karamuku lpy say sayyada Allah ya barmu da soyayar kakanku duniya da lahira amin.
✍️Dan fairan shehu
Alhamdulillah. Malaman sufaye ne kadai zasu shafe sama da awa daya (1hr) suna fada maka Annabi Muhammadu ﷺ wajen mauludi ba tare da duba littafi ba Kuma ba tare da sunyi kuskure ba. Alhamdulillah....