Gwamnan Kano, Abba Kabir, ya bayyana asalin abin da ya faru tsakanin shi da Ιaya daga cikin matansa, abin da ya kai shi ga furta wasu kalamai a bainar jamaβa da wasu suka bayyana a matsayin rabuwar aurensu.
Za mu kawo muku cikakkiyar hirar a ranar Litinin.
π₯ - Abba Auwalu