π₯ Affiliate Marketer | Building digital wealth through the MBA Course & Total Reach SaaS π»
π‘ I create funnels & websites that sell and cool off with ice pops
@DigitalAge46005 This is so on point
Most people think consistency alone will save their page, but consistency without clarity is just noise. Thanks for sharing π
@DigitalAge46005 Exactly π― we give valuable information for people's questions as we post, I guess that is why they created the seo keyword service "Answer the Public" and Google always include "people also ask" search queries in their home search results.
Screw it. I want to pay it forward.
Iβm giving away my complete guide on how to make $9500 per month using ChatGPT.
Like + comment "GPT" and I'll send you my step-by-step guide 100% FREE.
You must follow to receive DM now.
FREE for next 24 hrs only.
@Njayije Exactly. That moment changes everything.
When you stop running and start aligning, life becomes lighter, clearer, and more purposeful.
Thanks for sharing π
Sometimes, ba aikin ka bane yake wahala Zuciyar ka ce bata gama yarda da kai ba.
A wasu lokuta ka tashi da karfi, amma ba ka san inda zaka fara ba.
Ka yi yunkuri, babu sakamako Ka yi kokari, mutane ba sa ganin effort Ιinka.
Ka yi posting, babu engagement.
Ka yi tallah, babu sales.
Sai ka fara tambayar kanka:
βKo ni ne matsalar?β
Amma gaskiyar magana ita ce:
Kai ba matsalar bane Hanya ce kawai bata gama budewa ba.
Success ba ta zuwa ga mai gaggawa,Ta zuwa ga wanda ba ya bari duniya ta karya masa zuciya duk lokacin da ya fadi Ta zuwa ga wanda yake komawa ya sake yi Ko da yau bai samu sakamako ba.
Idan kana cikin wahala a marketing, ka tuna:
Har maΖiyin ka ba zai iya tsayar da mutum da ya yanke shawarar cin nasara ba.
Misali kamar Mage sai ta daina tsoro kafin ta kama bera Kai ma haka zaka daina shakku kafin ka kama nasararka.
Ka cigaba Ka dage Kar ka tsaya.
Domin wataran, post Ιayaβ¦
Class Ιayaβ¦
Sale Ιayaβ¦
Zai chanza maka komai har abada.
Good morning my WA people π