Dex Traders 🔺 🔺
Ga wani Abu Mai hadari danakeso nanunamuku Shi Akan wanna token idan Ka ganshi Kar kabatawa kanka lokaci kashiga kawaii kabarshi Dan wlh sai sunyi Rug full dinshi wanna confirm ne ba kokonto kuyi like da retweet and comments and follow 🙏
A kwanakin nan traders da dama suna fuskantar asara a kasuwar DEX har da waɗanda suke yin research da amfani da kyawawan strategies suma suna fuskantar asara daga kasuwar
Amma wannan yanayin yana da alaƙa da yadda kasuwar take tafiya ba strategy ɗin mutum ɗaya kawai ba
Bayanai daga DeFiLlama a ranar 11 October 2026 sun nuna cewa jimillar DEX trading volume ya ragu da kusan 19.02% cikin kwanaki 7 idan aka kwatanta da satin da ya gabata
Wannan yana nuna cewa yawan cinikin da ake yi a kasuwar ya ragu sosai duk da haka raguwar volume kaɗai ba ta tabbatar da cewa dukkan tokens ko traders suna fuskantar asara ba
Amma me yake iya jawo wannan sauyin?
1. Rage sha'awar ɗaukar risk
Idan manyan crypto assets kamar Bitcoin suna fuskantar matsin sayarwa traders da dama kan rage shiga ƙananan tokens masu haɗari wannan na iya rage sabon capital da ke shiga kasuwar DEX
2. Rage buying pressure
Idan masu saye sun ragu tokens za su iya yin wahalar hawa/tashi ko da suna da alama mai kyau daga onchain, wani lokaci token yana yin pump na ɗan lokaci amma babu isasshen ƙarfin saye da zai sa ya ci gaba da hawa/tashi
3. Volume ba ya tabbatar da ƙarfin kasuwa
Yawan transactions ba lallai yana nufin buyers sun fi sellers ƙarfi ba wasu ayyuka na iya fitowa daga bots ko wallets da suke maimaita saye da sayarwa sabida haka yana da muhimmanci a duba buying pressure, selling pressure liquidity da motsin farashi tare
4. Canjin market structure
Idan tokens da dama suna yin lower highs da lower lows hakan na iya nuna cewa sellers suna da rinjaye a irin wannan yanayi pump na iya zama na ɗan lokaci kafin farashi ya sake faɗuwa, strategy da take maka aiki a kasuwa mai ƙarfi ba lallai ta yi maka aiki yadda ya kamata a kasuwa mai rauni ba
5. Matsalar liquidity da manyan holders
Idan liquidity ta yi ƙasa ko manyan holders suka fara sayarwa farashi na iya faɗuwa cikin sauri ko da chart ya nuna kana cikin profit ba lallai za ka iya fita a farashin da kake so ba
Kasancewa ƙwararren trader ba yana nufin za ka iya sarrafa duk motsin kasuwa ba
Idan yanayin kasuwa ya canza setups da suka saba aiki na iya canza wa suma su kasa yin nasara
Amma asarar wasu traders ba ta tabbatar da cewa kasuwa gaba ɗaya tana rauni ba sai an duba bayanan trades da yanayin kasuwa
Me ya kamata trader ya yi a irin wannan lokaci?
Ka rage yawan trades idan setups masu kyau sun yi ƙaranci
Ka binciki liquidity, buying pressure selling, pressure da market structure kafin shiga
Ka tsara lokacin fita kafin ka shiga trade
Ka rage risk ka guji revenge trading kuma kada ka tilasta wa kasuwa ta baka profit
Raguwar DEX volume na iya zama ɗaya daga cikin alamun cewa trading activity ta yi rauni amma ba ita kaɗai ce ke bayyana duk abin da ke faruwa a kasuwa ba
Ka koyi gane lokacin da kasuwa ba ta dace da strategy ɗinka ba domin wani lokaci kare capital ɗinka ya fi tilasta neman profit
Join us here https://t.co/R0ozOSQA0t
Domin samun dex signal masu kyau da kuma samun wasu karin bayanai da suka shafi kasuwar dex
"just backtest 1,000 trades and you'll be profitable"
no you fucking won't
I watched a guy backtest 2,000 trades over 5 months and build a system with a 78% win rate that looked absolutely perfect on paper
bought a $100k prop firm challenge. full confidence. "I know my edge." showed everyone the spreadsheet. 2,000 trades. 78% accuracy. 2.8R average winner
blew the account in 8 days
and the reason it happened will change how you think about preparation forever
here's the day-by-day breakdown:
day 1: took his first setup. clean entry. everything matched his criteria perfectly. textbook trade from his backtested system. got stopped out. normal loss. 1R gone
except it wasn't normal. for the first time in his 5 months of "trading," he felt the loss PHYSICALLY. his chest tightened. his jaw clenched. in backtesting, a loss was a number in a
spreadsheet cell. he'd click "loss" and move to the next candle. zero emotion. zero physiological response
live, that same loss was $1,000 disappearing from an account with his name on it. his body registered it as a threat
day 2: took another setup. got stopped out again. frustration hit in a way that reviewing historical candles never produced. he moved his stop on the third trade "just to give it a little
more room." in 2,000 backtested trades he never once moved a stop. because there was nothing at stake. zero emotional incentive to deviate from the rules
day 3: won a trade. but closed it at 1R instead of the 2.8R his backtest targeted. the unrealized profit was sitting there at +$1,000 and his brain couldn't handle the uncertainty of
whether it would continue. "let me just take it while it's green." in backtesting he could see the full candle. he already knew the outcome. holding to 2.8R was effortless because there was no uncertainty. live, the future was invisible and the fear of losing the unrealized gain was overwhelming
day 4: started hunting. took a trade that "almost" matched his criteria. 6 out of 7 checkboxes were met. close enough right? wrong. this setup doesn't exist in his backtesting data because during backtesting he was selective and objective. he could see 100 candles at once and cherry-pick the perfect entries. live, with frustration building and no retrospective advantage, his brain manufactured reasons to enter trades that didn't qualify
day 5: two more losses. took a revenge trade with 3x his normal position size. "I KNOW this system works. I have 2,000 trades proving it." except those 2,000 trades were taken by a calm emotionless version of him scrolling through historical charts. THIS version of him, the live version, was a completely different operator. scared. frustrated. desperate. making decisions from his survival brain instead of his analytical brain
day 6-8: full spiral. progressively larger positions, progressively worse entry quality, zero adherence to the system that backtested at 78%. every trade was an emotional reaction to
the previous loss. by day 8 the account was gone
his backtest win rate: 78% his live win rate over 8 days: 41% his live average winner: 1.1R (versus 2.8R backtested) his live average loser: 1.6R (versus 1R backtested)
same strategy. same chart. same setups on paper
completely different human operating the system
because backtesting doesn't teach you the ONLY thing that actually determines whether you make money:
how YOU behave when real money is moving in front of your face in real time with no ability to see the future
you can't feel FOMO on a chart from 3 months ago
you can't feel the physical panic of watching $1,500 in unrealized loss grow while you're holding
you can't feel the greed that forces you to close a winner at 1R when your target was 3R because the green number might disappear
backtesting reveals WHAT to trade. the pattern. the statistical edge
live trading reveals WHO you are under pressure
I teach the system that generated $400k in verified student results in my free discord. Link in bio
12 Telegram bots that make memecoin trading 10x easier.
If you’re still manually checking everything across 10 tabs, you’re wasting time.
These bots cut half the work.
⚪ Check the token before buying
1) Rick: paste the CA and get a full token card instantly
2) TTF Bot: security scan, holders, charts and alerts across 15+ chains
3) Soul Scanner: paste any CA for a quick token scan
4) SolSniffer: check SOL token risk and scam score
5) HoneypotIsBot: check whether an EVM token can actually be sold
6) INX Bubblemaps: view holder clusters directly in TG
7) Phanes: charts, early callers, migrations, CTOs and DEX alerts
🔵 Track wallets
8) Cielo Bot #1: wallet alerts for Solana, EVM, Tron, Sui and BTC
9) Cielo Bot #2: track more wallets across more EVM chains
🟡 Catch unusual moves
10) Whale Alert: real-time alerts for large transfers
11) Lookonchain: whale activity explained as it happens
12) Pumpfun channel: official PF updates in one place
Bookmark it.
The worst time to look for tools is when the coin is already pumping.
HOW BIG WHALES AND SNIPERS ARE SNIPING TOKENS USING BASEDBOT 🙀
Here’s how they get in early and catch tokens right after launch using BasedBot.
This video will show you how you can buy a token before it officially launches. 👀
Watch the video and see how it works,
don’t mind with the language barrier.
BasedBot link:
https://t.co/D1bytNsemy
DYOR 💁
Abinda ya kamata jama’a su fi mayar da hankali a kai a wannan maganar Narrative Ɗin. A kasuwar crypto, musamman DEX da meme coins, Narrative yana nufin labari, ra’ayi ko babban batu da kasuwa ta fara karkata zuwa gare shi. Misali, idan mutane suka fara magana sosai akan AI tokens, Trump-related tokens, DePIN, RWA, Telegram ecosystem ko wani sabon technology, wannan batu na iya zama Narrative.
Ba wai token ɗaya kawai ake magana a kai ba; Narrative yana iya haɗa tokens da yawa waɗanda suke cikin wannan theme.
Yaya ake samun Narrative? Ana samun Narrative ne ta hanyar lura da abin da kasuwa da manyan traders suke fara mayar da hankali a kai. Ka duba abubuwan da suke trending a X, Telegram, Dexscreener, CoinMarketCap da sauran crypto communities. Idan ka lura cewa wani topic yana ƙara samun mentions, volume, liquidity da sabbin tokens, wannan na iya nuna cewa Narrative yana fara tasowa. Haka kuma labaran manyan projects, announcements, partnerships, technological developments da abubuwan da suka faru a duniya na iya haifar da sabon Narrative.
Amma akwai muhimmin abu: ba duk abin da yake trending yake zama Narrative mai ƙarfi ba. Wani lokaci token ɗaya ne kawai yake samun hype saboda marketing ko influencer, amma babu wani babban theme a bayansa. Narrative mai ƙarfi yawanci yana fara bayyana ne a wurare daban-daban kuma mutane da yawa suna fara magana akansa. Misali, idan ka ga tokens da yawa a cikin sector ɗaya suna samun volume, traders suna bibiyarsu, sannan social media discussion tana ƙaruwa, wannan ya fi nuna cewa akwai Narrative fiye da token guda ɗaya kawai da ya yi pump.
A DEX musamman, fahimtar Narrative zai iya taimaka maka wajen gano inda attention da liquidity za su iya komawa kafin ka yanke shawarar shiga trade. Misali, idan ka gano cewa wani Narrative yana fara samun momentum, sai ka binciki tokens ɗin da suke cikin wannan Narrative, ka duba market cap, liquidity, volume, holders, contract, chart structure da risk. Kada ka shiga saboda kawai ka ga mutane suna cewa “trending”; ka tabbatar da cewa token ɗin yana da kyau kuma risk ɗinsa ya dace da strategy ɗinka.
Saboda haka, idan ana son a inganta trading analysis, bai kamata a tsaya kawai akan “wannan token zai tashi?” ba. Ya kamata a tambayi: “Me yasa mutane suke son wannan token yanzu? Wane Narrative ne yake bayan sa? Shin wannan Narrative yana ƙara ƙarfi ko yana raguwa?” Idan ka iya gano Narrative tun yana tasowa, ka fahimci yadda yake samun attention, sannan ka haɗa shi da chart analysis da on-chain analysis, zaka fara fahimtar yadda smart money da kasuwa suke motsawa. Wannan shi ne dalilin da ya sa fahimtar Narrative yake da matuƙar muhimmanci ga wanda yake son yin DEX trading da kyau.
Knowledge First: https://t.co/SOLsKvmLpM
Pay attention and focus on this video
This video explains exactly how I hunt for strong small cap tokens on https://t.co/vGJMLSeiDV.
This is the same method I use to find potential 50x tokens before they get attention
Watch carefully because I am showing you how I look for the right entries and spot small caps with serious potential.
Below are the list of strategies I shared on my YouTube channel👍
✅ Degen dip strategy (shine wannan bawan Allah'n yayi mun comment dashi a twitter😊) highly effective especially now that volume is coming back
https://t.co/rcVzf4ukbQ
✅ AxiomPro Volume Strategy
https://t.co/fUuMBArvLH
✅ Dexscreener Swing trading Strategy
https://t.co/2MVp8jtf1X
✅ Small Cap hunting
https://t.co/Atd6jn7KIb
✅ Real-time Bundle Analysis
https://t.co/rEjYsNcM4g
✅ Catch the next 100x Dev token
https://t.co/HwBPnCCnnv
Happy Viewing😊
Don't 4get 2 like d videos & Subscribe
Karuwanci daidai ne a wajensu, amma aure kuma laifi ne..
Su suna rayuwar yayan awaki, mace 1 tun tana shekaru 13 take zina tayi da mutum fiye da 100 hakan wayewa ne, amma wacce aka mata aure kuma an tauye mata hakki.
Mai irin wannan tunani baida bambanci da Jaki...✍️
Imagine you are a Muslim and a child asks you: Why do we pray Dhuhr and Asr silently while we recite aloud in Maghrib and Isha
(And you don't know the answer)
Ingentia Energies Limited 12-month Graduate Trainee Program
Eligibility Criteria:
Bachelor's degree in an Engineering Discipline, Sciences, or Finance.
Minimum of a Second Class Upper (2:1) degree.
Must have completed the mandatory NYSC programme by July 2026.
Not more than 27 years old at the time of application.
Deadline: 30th May 2026.
To apply visit:
https://t.co/bgibQGBcMo
Why is this not trending after being commissioned 3days ago ?
Sheik Tijjani Guruntum builds a boarding school for orphans known as “DARUL AYTAM ” Ya Allah bless him abundantly for this sadaqatul jariya 🤲🏽
A True-Life Story
There was a young lady named Fatima and her friend. One day, while they were on their way to the shop, they stopped a napep rider and continued their journey. Not long after, a gentleman stopped the napep and joined them.
As they were going, the man looked at Fatima and politely asked for her phone number. Fatima acted like she didn’t hear him, but her friend quickly whispered to her not to give it to him.
She said…
The ants are so special that Allah honored them with an entire chapter in the Qur’an
Surah An-Naml
A creature so small, yet mentioned in divine revelation.
They communicate.
They organize.
They protect one another.
“And an ant said: O ants, enter your homes…” (Qur’an 27:18)
If something as tiny as an ant is not insignificant in the sight of Allah,
then neither are you.
Every creation has purpose. Every detail has meaning.
SubhanAllah.
Your cell phone does not listen to you “by accident.” It's a feature, not a bug.
I talked about traveling to Rome just once and 10 minutes later I started getting flight ads.
It's called “Shadow-Logging” and it happens through 5 settings you've never touched.
Here's how to remove eavesdropping once and for all:
Dear Parents,
I want to share one parenting secret with you. The one you won’t find in your regular blogs. And trust me, regardless of your faith, you will find this tip beneficial.
I want to explain why some kids become completely stubborn the more you punish them. I am doing this because I got some messages yesterday from people who have kids in the diaspora and how their kids have become stone-hearted to their parents’ warnings. It is indeed painful.
Remember that I mentioned the monumental book of Imam Al-Ghazali, Ihya’ Ulum al-Din. We have more things to learn from it.
In this book, he talked about a fragile part of a child's mind called the “Veil of Shame.” Note: Every child has this because they are born upon Fitrah (purity of the soul).
When a child does something bad for the first time, they usually try to hide it. They are afraid of being caught because they still value their dignity in your eyes.
The scholars explained that if a parent exposes the child, screams, yells at them, and punishes every mistake, you are tearing down their veil of shame.
Once a child realizes you already see them as a bad person, the humiliation has happened. They stop caring. You have destroyed their internal brakes. When they have no dignity left to protect, they will start doing those bad things openly and boldly.
How do you notice this in your child?
You can tell this is happening in your child when they stop trying to hide their mistakes and start becoming brazen or "strong-headed" when caught. This is a sign that the veil is thinning.
To fix this, you need to use a concept called Taghaful. It translates to intentional ignorance or pretending you did not see a fault.
Our Prophet (peace be upon him) taught us this. He did this with a young companion called Usama bin Zaid. But I see that our parents, due to their high expectations, are often too impatient to look away.
If you catch your child doing a hidden wrong, sometimes the most powerful thing you can do is pretend you did not see it. Do not confront them and strip them of their respect.
Instead, bring up the topic later in a general conversation. Tell a story about why that action is destructive, without looking at them or accusing them. Let their own conscience do the punishing. Let them repent and fix it in secret.
A parent who hunts down every small mistake will end up raising a child who has no shame left to lose.
Let me know if you want more of these scholarly parenting tips. I will be willing to share. My DM is full with different issues. I cannot answer everything, but I am sure with these tips, a lot of those issues will be solved by God’s grace.
Thank you for your attention.
Allah knows best.
Dear Zuha,
I know you are inquisitive about how our religious days fit into the modern world. It is a brilliant question. I will be breaking this down for you so you can clearly see that Islam is not a copycat. It is a complete system with its own deep, independent roots.
Firstly, you asked: if the Gregorian calendar is not real, why do Muslims pray on Friday, and is there a different Friday in the Islamic calendar?
To help you and others understand, we have to go back to history.
Pope Gregory was the one who introduced the Gregorian calendar, and he introduced it in 1582. However, when you look at Islamic history, you will see that Muslims had been observing Jumu'ah for nearly a thousand years before that Pope was even born. If you open classical books of Islamic history such as the Seerah of Ibn Hisham or The Sealed Nectar, the physical proof is right there.
These books documented the very first Jumu'ah prayer held by the Prophet Muhammad (peace be upon him) in 622 CE. It took place in the valley of Ranuna during his migration from Mecca to Medina. In that same era, Allah revealed an entire chapter in the Quran called Surah Al-Jumu'ah, where He commanded the believers to leave their worldly trades and gather. This proves Yawm al-Jumu'ah was a lived reality in the 7th century, over 900 years before the Gregorian calendar existed in Rome.
Now, you might wonder how this connects to the Friday we know today. Frankly, the seven day weekly loop is an entirely different system from how we count solar or lunar months. It is an ancient, unbroken mathematical cycle. You do not even have to take my word for it. Non Muslim historians and sociologists agree on this.
For instance, Eviatar Zerubavel in his book The Seven Day Circle confirmed that this weekly cycle has remained completely unbroken for thousands of years across different empires. The day the Western world decided to call Friday aligns seamlessly with the sixth day of that ancient cycle.
In Arabic, the days are just numbered. Sunday is Day One. Monday is Day Two. The sixth day is Yawm al-Jumu'ah, the Day of Gathering. This means we do not pray on this day to honor a Roman calendar. That is, it was just a coincidental relationship. We pray on it because Allah established it on a divine timeline.
Secondly, you asked: why is Friday night considered so blessed, and what are you missing here?
To understand this, we have to look at the foundations of human existence. Friday goes more than just the end of the work week. The Prophet Muhammad (peace be upon him) taught us that Friday is the day Prophet Adam (peace be upon him) was created, the day he entered Paradise, the day he was sent to earth, and the day the world will end.
This is why the Prophet had a very profound routine. Every Friday during the early morning Fajr prayer, he would recite Surah As-Sajdah and Surah Al-Insan. He did this deliberately. These two chapters detail the creation of the universe, the biological creation of man, and the intense realities of the Day of Judgment. Praying these chapters every Friday morning is a divine reset. It reminds you of your origin and your final destination, both of which are tied to this specific day.
Because Friday carries the heavy weight of the end of times, reciting Surah Al-Kahf is your spiritual shield. The Surah contains stories about the ultimate trials of wealth, power, and faith. Reading it provides a divine light that protects your heart from the materialistic noise of the world and the deception of the Dajjal until the next Jumu'ah.
So by this fact, you are not missing anything. You just need to see that we are not following a Gregorian Friday. We are following a divine timeline. Don’t fret.
Allah knows best.