I visited Amina’s resting place today, right after Asr with Amatullah. And when we got there, I told her, maman ki na cikin wajen nan she stared for a moment and said “mama” and I said Allah ya jikan maman ki she said “Amin”
She looked again and said, “Baba, Bacci take yi?” I answered yes Bacci take yi. I was saying this and tears were on my eyes, she looked at me and said “Baba, kuka kake yi?” I said Na daina, we prayed for her soul and left.
Everything became so fresh.
Allah mun gode maka da jarabawa
Waɗanda suke da aure da masu shirin yin aure, ku saurari wannan. Minti 14 ne kacal domin sanin manyan manufofin yin aure, saninsu zai sa ka rayu cikin jin daɗi da kauracewa rikice-rikicen aure.
-Dr. Jameel Muhammad Sadis.
Daya daga cikin laifin da zaka yi ka shiga jarabawa mai tsanani, shi ne ka bige da Allah akan wani son zuciyar ka.
- Shiekh Ahmed Tijjani Yusuf Guruntum
Masu zuwa aiki suna latti ko su tashi da wuri ko su qi zuwa aiki, Ku saurara hukuncin Allah da Manzon sa akan ku.
Tare da - Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami, CON.