Wallahi sai anzo bangaren addini ake gane ashe kusan duka wadanda kake ganinsu da hankali basu dashi, wai addini yace wannan haram ne ko halas ne amma wani Qato ko Qatuwa yazo yana cemaka in my opinion!
Manzon Allah ya fadi abu har kanada opinion akanshi??
Manzon Allah SAW Yace:
Ku yawaita salati gareni ranar Juma’a, domin babu wani daga cikinku wanda zai mun salati a ranar juma’a face sai an bijiro mun da salatinsa gareni.