POTISKUM ORPHANAGE SUPPORT FOUNDATION.
Wanda akafi sani da kungiyar taimakon marayu. Yau cikin ikon Allah muka gudanar da meeting kamar yadda muka saba duk karshen wata Inda muka tattauna aka cike form da federal government ta bamu domin mu cika. Da maganar bude account number.
POTISKUM ORPHANAGE SUPPORT FOUNDATION.
Membobin wannan kungiya mai suna a sama mun gudanar da Meeting inda Muka cika form na zama daya daga cikin kungiyoyi irin wadan nan na kasa baki daya
Wannan kungiya har yanzu kofarta a bude yake game niyyar shiga.
https://t.co/zZi3xEwtH1