@waigi_h Ina ganin ai kamar 222k zasu iya biyan kudi sadaki kuma har su rage, da kamar anmasa lamuni ya biya sadakin, toh da ba gudowa zaiyi ba sai dai ya biya sadakin. Kowace 74k each, a hakan ya biya sadakin mutum 3 kenan which is 222k. Sai aci gaba da shirye shiryen biki kawai ๐๐๐
@bbchausa Wannan gaskiya ne, kowa da irin nasa qaddarar rayuwa kuma kowa da irin nasa kalar laifin, Allah dai yasa mufi qarfin zukatanmu kuma ya tsaremu da sharrin shedan, ya rabamu da jin kunyar duniya da lahira. Allah ya qara tsare gaba
@ShehuSani This is 1 of the true definition of good leader, if suspension rates is going higher, then the rates of criminalism will also go higher. May Allah put us on right path