Aliyu Abdullahi needs to pay off a debt of N50,900 before Monday or he’ll get expelled from KUST.
Kindly donate the little you can or help retweet fisabilillahi. 🙏🏼
AC no: 3115710059, Aliyu Abdullahi, First Bank
You can contact him on 07062347717 for verification.
Na hadu da wani ba sakkwace a jirgi zanje umrah yace min Ina baka shawara kwankwaso in kaje saudia kada ka roki komai ka godewa Allah kawai ka dawo, saboda irin baiwar da Allah yayi maka ta jama’a kuma kowa yana sonka har dan adawa yana sonka~ RMK🙏
Maganar Fa @amb_abbas Yana kaduna kamar duk story domin suma Gida cewa sukai Ance kuma babu wanda Ya ganshi A Kaduna
Kuma dei kamar babu yadda za’ai Abbas Yayi kwana uku wayarsa a kashe Allah kuma according to him jiya yace zai tafi umrah kuma bai tafi ba Allah dei Yasa Lafiya

Allah Ka Bayyana @amb_abbas. Dan Uwa Mai Hazaka Da Kokarin, Akan Hanyarsa Ta Dawo Wa Abuja Har Yanzu Ba’a Ganshi Ba Kuma Ankira Wayoyinsa Duka A Kashe. Allah Yasa Yana Wajen Hannu Nagari😭😭😭 Allahumma Ameen, @jrnaib@dadiyata@KwankwasoRM@Anas_Sukola @RMK_2019 @Bakwankwashe
@amb_abbas has been missing for the past two days. Please say a prayer for him, Allah ya bayyana shi Allah ya sa lafiya lau albarkacin wannan watan. 🙏🏽🙏🏽