Hajiya kedai nemi zabin Allah, da kishiyar waje gwanda ta gida hankalin ki zaifi kwanciya 😂ya kamata dan Ina kallon sa kuma ya burgeni sosai, haka nan makotan mu Wallahi abun sha’awa burgeni suke sosai kamar ba kishiyoyi ba, har so nake naje gidan naga yanda suke rayuwa wallahi
Ayi min kigani mana, nan naga TikTok wai kishiya taje neman uwargida wai zata mata duka ita da kannena, wannan ba mugun raini bane da rashin kunya😂 kafin amarya ma taga fuska na shata mata layi shiyasa nace a zauna Lafiya, Banda rikici, bana kallon film n kishiya sai a wannan😂
Banson kishiya, amma indai zamuyi rayuwa irin ta film din badiyya bani da matsala, ni rayuwata bani son matsala ina son peaceful life a kowane lamari😂 idan aka min kishiya naga tana da raini da munafurci da tuggu wallahi zaune ta zanyi nai mata shegen dukan tsiya.