May Ar-Rahman benefit you and your household, Al-Gafur forgive you and your household, Al-Malik crown you and your household, Ar-Razzaq enrich you and your household, Al-Noor brighten your heart and that of your household,
Al- Majid answer all your du'a. Barka da juma'ah
Shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewa 'yan soshiyal midiya sun taka rawa wajen ɗaukar matakin cire ta, bayan wasu sun riƙa nuna cewa ba za ta iya riƙe muƙamin ba.
Ƙarin bayani - https://t.co/UJ0kO7RLKK