@Sarki_sultan Shi musulunci dole kayi Imani da duk abunda allah ya ce, yin kokonton Hakan wllhi rashin Imani NE da Allah,hadisan Nan akwai su Kuma ijjama na malamai sun tabbatar, naranste da Allah mutane dole su gyra tunanin su bcuz. Allah fa Akace,
@Sarki_sultan Wato ku mutane Kuna auna addini da hankali Bada Imani ba, Allah shine Allah, shi ne yake yin abunda yaso ga wadda yaso a yadda yaso, a lokacin da ya so, annnabi Ibrahim ,kalilul Allah, Allah ya kirashi but yasa iyayen sa a wuta,ranka bazai Yi dadi but....
@Waspapping_ Wato arewa ppl don't understand common English wllhil azeem.u can subject illiteracy to anyone depending on a context of particular field of knowledge.davido was particularly referring to western education. Now judge it urself nd prove if he's not illiterate
@ab_chikaire Do you even know wats the meaning of illiterate?
With this case I release a lot of arewa ppl don't understand common English. Does he have a knowledge of western education simple.!?
We are talking about the context of western education karfa
@UNSEEN__ID@kahuturarara@davido Dabba
Shiyasa zaku cigaba da Shan wahala,u clearly don't have instinct u think lik animal, just bcuz of pocket money/data u prefer to lose ur generation well being,zaku haifa Kuma zaku Gani yadda yaran ku zasu cigaba da Shan wahala a arewan Nan inshallah