@HonAbdullahiM12 Ba rashin tarbiyya bane, ba kowane tsoho Mai shekaru irin nata je iya zama a kan kujera ba, sunfi son zama a kasa saboda kafafun na yin kumburi in suka zauna a kujera, na San da Naziru ne zakafi fahimtar zancen sosai.
@bash_republic@A_Y_Rafindadi Su mutanen da suke nunawa suna cewa yaran ga duje ne su Basu da yancin fita ko su ba Yan kasa bane. To su mutanen su da suka fita kenan su suka tura su, Kuma wlh karyane a ce Yan jamiyyar su Babu su cikin wadan da suka fasa wajen Nan. Su komi Yi masu akayi.
@AnasIsah9@A_Y_Rafindadi Sakarai ne ai. Shi Bai ma San insa ya kamata ya nufa ba, in suna fada da cire subsidy suka bar sanusi ai harda shi ake goyon bayan abin, Yana fadin kar aga laifin tinubu me suka ce mashi.
@ShakoroAbbas@A_Y_Rafindadi Shin su ba su da yancin fitowa zanga-zanga sai Wani ya sanya su, kenan Kuma da kuka fito Abban ya turaa ku. Baku son gsky wlh, in fada kuke da cire subsidy me yasa kuka bar sanusi ai Yana daga cikin wadan da suka assasa Kuma suke goyon bayan abin me kuka ce mashi
@RealYunus44@A_Y_Rafindadi Sun shirya fadin hakan shiyasa sukace kada Yan jam'iyyarsu su sa jar hula a ranar, wlh munafukai mutanen Nan, yanxu inda ganduje ya fito yayi maganganun da sanusi keyi Yana goyon bayan cire subsidy da yanxu sun yanka shi.