@Annour_gaya Tun farko what's the essence of doing such videos? Idan ba ฦดar iska ba, abu naki ne Allah ya baki, kullum kina tare da shi, amma kuma kiyi video ki nunawa waye?
Ai ta makaho ne, "Idan ba rami me ya kawo batun rani"
@MSIngawa Wsu kam yan babban Buro'uba ne fa, ta yaya kana serving a wata ma'aikata zaka cikawa mutane wuri fisabilillahi? Yanzu wannan ba asara ya jawa mutane ba! Yan kutumar uba shegu yan iska jahilan banza, Allah yasa ka rasa duba biyu dan babban Buro'uba
@musa_kiliya Mine is Maths, English, Economics No single Q for Current affairs.
me wey go browse current and former CG for Civil defense and their brief history