@kahuturarara Burinka yacika dama so kake yama reply kafara trending asanka a Duniya so that kaima they'll invite you for opening ceremony na 2030 World cup ๐๐
@davido Burin Rarara yacika dama so yake Davido yamar reply sabida shima yazama celebrity a sansa a duniya watakila shima a kirashi yayi show a World cup na 2030๐