Don’t be fooled by every smile you receive. Some people are good at hiding what is in their hearts, but sooner or later, their words reveal their true feelings.
An envious person may congratulate you, yet a careless word can expose their jealousy. Someone who resents you may praise you, only for a sarcastic remark to reveal what they truly feel. And a person who wishes you harm may pretend to offer sincere advice, but the bitterness in their heart will eventually show through their words.
If Allah wills to do Good for you then He will Remove Admiration of your Good Deeds from your Heart, and will Remove the Speaking about your Good Deeds from your Tongue, and will make you only Busy of Watching your Sins and Reduce them.
Ibn Al Qayyim
The long-awaited International Da’wah Training Programme (IDTP) is here.
This programme has been recorded on state-of-the-art sets with fourteen 4K and 8K cinematographic film cameras.
Learn the techniques of Da’wah with Dr Zakir Naik from the comfort of your home.
Join us for this exclusive course: ‘Let’s Become Effective Da’ees: International Da’wah Training Programme Conceived, Developed & Conducted by Dr Zakir Naik’.
Al Hidaayah gives you unlimited access to this course and many more.
Subscribe now to start learning.
Wani rahoto ya yi ƙiyasin cewa masu garkuwa da mutane sun karɓi kimanin dala miliyan 5.8 a matsayin kuɗin fansa a Najeriya tsakanin watan Yulin 2025 da Yulin 2026.
Ƙarin bayani - https://t.co/7vtdZXoFdu
Rashin tabbas na ƙara yin ƙamari, a cewar wani rahoto da ya yi bayani kan barazanar da duniya ke fuskanta a 2026
Ƙarin bayani - https://t.co/AfAL8lgoqp
Arsenal na sa ido kan Marcus Rashford, Chelsea ma na sa ido kan ɗanwasan Monaco Lamine Camara yayin da Valencia ke farautar ɗanwasan tsakiya na Liverpool Harvey Elliott.
Ƙarin bayani - https://t.co/wLGX6ZXbPd
Wata shida da fara yaƙin Iran, gwamnatin Donald Trump na fuskantar wata babbar matsala da ta jefa ta cikin tsaka mai wuya
Ƙarin bayani - https://t.co/vA7tpC7ElJ
Zan dawo da Nijar cikin ECOWAS idan na zama shugaba - Atiku
Ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya, na jam'iyyar ADC ya nuna cewa haɗin gwiwa tsakanin ƙasashen yammacin Afirka shi ne babban abin da zai mayar da hankali kai wajen magance matsalar tsaro.