Shugaba @MBuhari zai sauka a mulki nan da watanni kasa da 5, minista ya fadi abin da Buhari ya yiwa 'yan Najeriya.
Ministan ya ce 'yan Arewa ba za su manta da babban abin da Buhari ya yi ba na murkushe 'yan ta'addan Boko Haram.
https://t.co/oWs202MMlh
Wai dama za a taba samun mace mai son kishiya?
Ga dai wata 'yar gwagwarmaya da ta gano wani sirri, tace bata da burin da ya wuce ta ga ana yiwa mata kishiya.
Ta ce ba za ta iya zama babu kishiya ba, ta fadi dalilinta a wani bidiyon hira da aka yi da ita.
https://t.co/3bdQOKrY1g
#SidraBank offer tools for corporates to make it easy to automate salaries payments to employees who have sidra accounts.
#Sidra will provide current and murabaha accounts through which you can manage all your cash, most importantly salary.
✅MORE-
https://t.co/wscNVb06pg